Karanta Jadawalin Jihohin da mata suka fi yawan Haihuwa a Najeriya
Wadannan sune jihohin da mata suka fi yawan Haihuwa a Najeriya.
Rahoton ya nuna yawan 'ya'yan da kowace mace take haihuwa a kowace jiha.
Yobe: 7.52. Jigawa: 6.93. Kebbi: 6.64. Borno: 6.55. Zamfara: 6.36. Bauchi: 6.27. Kano: 5.88. Katsina: 5.79. Kaduna: 5.610. Gombe: 5.5
Hakanan ga Jihohin da suka fi kowace jiha rashin Haihuwa.
Hakanan suma an bayyana yawan 'ya'yan da kowace mace take haihuwa a jihohin.
1. Rivers: 2.92. Cross River: 3.03. Ondo: 3.14. FCT: 3.25. Lagos: 3.26. Akwa Ibom: 3.37. Osun: 3.38. Oyo: 3.39. Edo: 3.310. Benue: 3.5








