Kalli Bidiyon Da Duminsa:Yanda Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta kùnyàtà gwamnan jihar Osun yayin da yake tsaka da jawabi tace ta bashi minti 5 ya gama jawabin da yake ya wuce ya ishesu
Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta kunyata Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke yayin da yake jawabi a wajan taro.
Ta taso ta sameshi tace ta gaggauta ya kammala jawabinsa ta bashi mintuna 5 ya ishesu da wake-wake.
An ga ta gaya masa hakan cikin bacin rai tana nuna masa yatsa, kamar danta.
Bidiyon dai ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa bai kamata tawa gwamna guda haka ba.
https://twitter.com/thecableng/status/1998006035177406678?t=_0Vf3_gJVlfosVozjPLY6g&s=19








