Kalli Bidiyon yanda Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina yayi Subutar baki ya kira shugaba Tinubu da Marigayi a wajan taro
Wani Bidiyo ya bayyana inda aka ga Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda yayi Subul da baka ya kira Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da Marigayi a wajan taro.
Yana kokarin yin maganane a kan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Saidai yayi sauri ya gyara.
https://twitter.com/Pharmacio001/status/2002252205244481957?t=YzEM95qX7SBMpD-0AiQyrA&s=19








