Kalli Bidiyon: Yanda Saurayi dan Kaduna ya kai Budurwarsa ‘yar Kano suka ci tsire suka kuma yi sayayya amma ya tsere ya barta
Wannan wata 'yar Kano ce da saurayinta ya kaita wajan sayayya suka ci tsire kuma suka sayi kaya amma da aka zo biyan kudi sai ya tsere.
Daga baya dai sai wayarta aka kwace a shagon.
Ta bayyana cewa Samarin Kaduna akwai yaudara.
https://www.tiktok.com/@mix_muhammad/video/7564905876197264660?_t=ZS-90qH1uLi8DB&_r=1








