Sunday, December 14
Shadow
Bidiyo da Duminsa: Kalli Jirgin saman da ya dauko gawar shugaba Buhari zuwa Najeriya ya baro filin jirgin saman kasar Ingila

Bidiyo da Duminsa: Kalli Jirgin saman da ya dauko gawar shugaba Buhari zuwa Najeriya ya baro filin jirgin saman kasar Ingila

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga kasar Ingila na cewa, Jirgin saman da ya dakko gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taso daga filin jirgin saman kasar. https://twitter.com/channelstv/status/1945022747425316955?t=BDf6bNAUW2sYXpT5tq-4dw&s=19 Ana tsammanin jirgin zai karaso Najeriya ne da misalin karfe 12 na rana. Sannan za'a yi jana'izar Buhari da misalin karfe 2 na ranar yau.
Kalli Bidiyo: Irin Murnar da ‘yan Shi’a suke da rashin Buhari ya nuna cewa, Buhari mutumin kirki ne, domin sun yiwa sahabbai ma>>Inji Sheikh Lawal Triumph

Kalli Bidiyo: Irin Murnar da ‘yan Shi’a suke da rashin Buhari ya nuna cewa, Buhari mutumin kirki ne, domin sun yiwa sahabbai ma>>Inji Sheikh Lawal Triumph

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Lawal Triumph ya bayyana cewa, irin murnar da 'yan Shi'a ke yi da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari alamace ta cewa mutumin kirki ne. Yace dan kuwa sun yiwa sahabbai irin zagezagen da sukewa Buharin. Yace babu amfanin murnar mutuwa. Yace kuma babu wanda zai mutu ba da hakkin wani ba ko zunubi. Yace kuma Allah yace ku yafe dan shima ya yafe muku. https://www.tiktok.com/@leeman4646/video/...
Kalli Bidiyon wajan da aka ware za’a gina kabarin Shugaba Buhari

Kalli Bidiyon wajan da aka ware za’a gina kabarin Shugaba Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wannan ne wajan da aka ware a matsayin gurin da za'a binne gawar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Ana dai jiran isar gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari zuwa Daura ne dan yi masa Sutura a yau. Da misalin karfe 2 na ranane ake tsammanin Yin Jana'izar tsohon shugaban kasar. https://www.tiktok.com/@ng_coma/video/7527085483776658744?_t=ZM-8y2i3xITY3h&_r=1 Tuni manyan mutane irin su El-Rufai suka isa Daura suna jiran isar gawar Buhari.
Kalli Bidiyo anata cece-kuce cewa wai Yusuf Buhari bai yi kuka ba bayan rashin babanshi, Tsohon Shugaba Buhari

Kalli Bidiyo anata cece-kuce cewa wai Yusuf Buhari bai yi kuka ba bayan rashin babanshi, Tsohon Shugaba Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} An ga Bidiyon dan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari watau, Yusuf Buhari ya shiga Asibiti London Clinic bayan rasuwar mahaifinsa. Saidai wasu sun ce sun yi mamakin ganin cewa Yusuf din baya kuka. https://www.tiktok.com/@gbaramatuvoice/video/7526942909828959494?_t=ZM-8y2faBIe7OP&_r=1 A baya dai an ga Bidiyon 'yar Uwar Yusuf din, Watau Zahra Buhari tana kuka akan titi.
Bidiyo: ‘Yan Najeriya kun bani Kunya, Mahaukaci ne kadai zai yi murna saboda rashin Buhari>>Inji Hassan Make-Up

Bidiyo: ‘Yan Najeriya kun bani Kunya, Mahaukaci ne kadai zai yi murna saboda rashin Buhari>>Inji Hassan Make-Up

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tauraron Tiktok daga kasar Nijar, Hassan Make-Up ya bayyana cewa, 'yan Najeriya sun bashi kunya kan murnar da suka rika yi ta rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Yace wane irin abune wannan? Hassan Make-Up yace mahaukaci ne kadai zai rika murna da mutuwar wani. https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7526893910061321478?_t=ZM-8y2dzMvcRDJ&_r=1 Mutane da yawa ne suka fita kan titi suna murnar rasuwar Buhari.
Idan dai da Adalci a Duniya, Kamata yayi yanda aka halastawa maza auren mace fiye da daya, muma mata a halasta mana auren maza je fiye da daya>>Inji Lauya, Muhanuuzi

Idan dai da Adalci a Duniya, Kamata yayi yanda aka halastawa maza auren mace fiye da daya, muma mata a halasta mana auren maza je fiye da daya>>Inji Lauya, Muhanuuzi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan lauyan me suna Muhanuuzi ta bayyana cewa tana ganin babu Adalci a halastawa maza auren mata fiye da daya amma kuma su matan ba'a barsu su auri maza fiye da daya ba. Tace idan ba haka ba to babu Adalci kawai ana son a rika juya matane saidai da yawa basu yadda da wannan ra'ayi nata ba
Jam’iyyar APC ta bayar da hutun kwanaki 3 dan yin jimamin rashin Buhari

Jam’iyyar APC ta bayar da hutun kwanaki 3 dan yin jimamin rashin Buhari

Duk Labarai
APC ta rufe ofishinta na kasa domin rasuwar Buhari. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Mukaddashin shugaban jam’iyyar APC na kasa, Bukar Dalori, ya umarci a rufe hedikwatar jam’iyyar ta kasa da ke Abuja domin girmama marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda ya rasu a ranar Lahadi. Umarnin ya na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun jam’iyyar na kasa, Felix Morka, ya fitar a ranar Litinin. Sanarwar ta bukaci mambobin jam’iyyar da su yi amfani da wannan lokacin na zaman makoki na kasa waje...
Allah Sarki: Ji yanda wani ya rigamu gida Gaskiya jim kadan bayan da yayi murnar rashin Buhari

Allah Sarki: Ji yanda wani ya rigamu gida Gaskiya jim kadan bayan da yayi murnar rashin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} MURNAR MUTUWA, MURNAR BÀNŹA: Shi Ma Ya Rasu Bayan Awanni Kadan Da Yin Murnar Buhari Ya Mùtu Wani mai suna Bini Sanusi ne ya sanar da hakan a kafarsa ta sadarwa.
Allah Sarki, Kamar dai yadda diyarta Zahara ta yi, Kalli Bidiyon A’isha Buhari itama tana ta kukan rashin Mijinta

Allah Sarki, Kamar dai yadda diyarta Zahara ta yi, Kalli Bidiyon A’isha Buhari itama tana ta kukan rashin Mijinta

Duk Labarai
A dazu ne muka ga Bidiyon diyar Tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Muhammadu Buhari Watau Zahra Buhari tana ta kuka. A yanzu kuma, Bidiyon mahaifiyarta, Hajiya A'isha Buhari ce ke kuka. An ga A'isha Buhari na kuka ne yayin da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya je mata ta'aziyya. https://twitter.com/channelstv/status/1944769303326097540?t=MlkSLaXhZXIFVtuY6wGqvA&s=19 A gobene dai za'a yi jana'izar gawar shugaba Buhari a mahaifarsa dake Daura.
Bidiyo: Naji wani yana ta rantsuwa wai Buhari yana Aljannah, To In Aljannar ta Gidanku ce sai ka bashi>>Inji ‘Yar Shi’a Fatima

Bidiyo: Naji wani yana ta rantsuwa wai Buhari yana Aljannah, To In Aljannar ta Gidanku ce sai ka bashi>>Inji ‘Yar Shi’a Fatima

Duk Labarai
Shahararriyar 'yar Shi'a, Fatima ta nanata farin cikin da take da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Ta bayyana haka a wani Bidiyo data wallafa inda tace Buhari sai Allah ya musu sakkayya dashi dan bata yafe ba. Tace masu sukarta dan tace bata yafe ba su sufe mai amma ita ba zata yafe mai ba. Tace kuma mutuwar Azzalumi dolene a yi farin ciki da ita. Tacw tabbas sun san zasu mutu suma amma shi Buharin yau karfinsa ya kare. https://www.tiktok.com/@auntyshanmix80/video/7526855618032962872?_t=ZM-8y1ZVYuDoH8&_r=1 A baya dai ta wallafa Bidiyo inda take murnar mutuwar Buhari amma mutane suka rika sukarta, shine ta musu raddi.