Kalli Bidiyon wajan da aka ware za’a gina kabarin Shugaba Buhari
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Wannan ne wajan da aka ware a matsayin gurin da za'a binne gawar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Ana dai jiran isar gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari zuwa Daura ne dan yi masa Sutura a yau.
Da misalin karfe 2 na ranane ake tsammanin Yin Jana'izar tsohon shugaban kasar.
https://www.tiktok.com/@ng_coma/video/7527085483776658744?_t=ZM-8y2i3xITY3h&_r=1
Tuni manyan mutane irin su El-Rufai suka isa Daura suna jiran isar gawar Buhari.








