Monday, December 15
Shadow
Mun samu Sauki, Ba sai mun yi yakin neman zabe da yawa ba, Yunwar da ‘yan Najeriya ke ciki ta isa tasa su zabemu>>Inji Jam’iyyar ADC

Mun samu Sauki, Ba sai mun yi yakin neman zabe da yawa ba, Yunwar da ‘yan Najeriya ke ciki ta isa tasa su zabemu>>Inji Jam’iyyar ADC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Jam'iyyar ADC ta gamayyar 'yan Adawa ta bayyana cewa, ba lallai ta yi yakin neman zabe ba dan kuwa halin matsi da yunwar da 'yan Najeriya ke ciki ta isa tasa su zabeta. Sakataren jam'iyyar, Mallam Bolaji Abdullahi ne ya bayyana hakan a wata hira da aka yi dashi. Yace kusan an musu rabin yakin neman zaben da ya kamata su yi saboda yunwar da ake fama da ita inda yace abinda ya rage musu shine su nunawa 'yan Najeriya cewa zasu iya fitar dasu daga halin kuncin da ...
Rashin ganin Peter Obi a wajan jana’izar Buhari ya jawo cece-kuce sosai, Reno Omokri yace mai ‘yan Arewa ba zasu zabeshi ba

Rashin ganin Peter Obi a wajan jana’izar Buhari ya jawo cece-kuce sosai, Reno Omokri yace mai ‘yan Arewa ba zasu zabeshi ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rashin ganin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi a wajan jana'izar Buhari a Daura ya jawo cece-kuce sosai. An yi ta yiwa Peter Obi Allah wadai da rashin halartar Jana'izar Buharin. Daya daga cikin wadanda suka soki Peter Obi din akwai Tsohon Hadimin Goodluck Jonathan, Reno Omkri wanda yace masa ya manta da maganar samun kuri'un 'yan Arewa. Yace rashin halartar Peter Obi wajan jana'izar Buhari ya nuna irin kiyayyar da Peter Obi kewa yankin Arew...
Kalli Bidiyo: Duk da wajan jana’iza ne, Daurawa sun rika sai Atiku a Gaban Tinubu

Kalli Bidiyo: Duk da wajan jana’iza ne, Daurawa sun rika sai Atiku a Gaban Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Atiku Abubakar ya samu tarba me kyau a Daura inda aka rika Sai Atiku duk da yake cewa wajan jana'izar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne. An ga Atiku Bisa rakiyar su El-Rufai da sauran mukarrabansa. https://twitter.com/TheoAbuAgada/status/1945202735508344902?t=mUZgV1eI_lvMMffozLc7Gg&s=19 https://twitter.com/emmaikumeh/status/1945169570500575609?t=O9JE-AbXgXqPz3Q-_Z7_tw&s=19 Tun da safiyar Jiya ne dai Atiku ya isa Daura inda aka yi jana'izar Buhari tare da...
Allah Sarki Kalli irin Gaisuwar da Tinubu yakewa Buhari lokacin yana da rai irinta ya masa a jiya

Allah Sarki Kalli irin Gaisuwar da Tinubu yakewa Buhari lokacin yana da rai irinta ya masa a jiya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An ga hoton yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya duka yake gaishe da Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Irin wanan gaisuwar da yakewa Buhari lokacin yana da rai, irinta ya masa a jiya.
Kalli Bidiyo: Ba zamu fasa yin Tinubu ba, kuma mu Hausawa da ke yin Tinubu mun fi masa Yarbawan da basa yinsa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Kalli Bidiyo: Ba zamu fasa yin Tinubu ba, kuma mu Hausawa da ke yin Tinubu mun fi masa Yarbawan da basa yinsa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, ba zasu fasa yin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba. Ya kuma baiwa shugaban kasar shawarar cewa, kada ya dauki kirista a matsayin Mataimaki inda yace ko ya dauki Kirista a matsayin matamaki ba zasu zabeshi ba. Yace Su Hausawa dake yin Bola Ahmad Tinubu sun fi mishi Yarbawa da basa yinsa. Kalli Bidiyon anan https://www.facebook.com/share/v/15xi3xT4Vh
Kalli Bidiyo: Rarara na shan caccaka a waja masoya Buhari inda sukace sai Jiya da ya ga Tinubu a wajan jana’izar Buhari sannan ya wallafa sakon ta’aziyya, sun kuma cewa Rarara bai kamata ace da waka zai yi ta’aziyyar Buhari ba

Kalli Bidiyo: Rarara na shan caccaka a waja masoya Buhari inda sukace sai Jiya da ya ga Tinubu a wajan jana’izar Buhari sannan ya wallafa sakon ta’aziyya, sun kuma cewa Rarara bai kamata ace da waka zai yi ta’aziyyar Buhari ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A jiya ne dai shahararren mawakin siyasa na tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, watau Dauda Kahutu Rarara ya wallafa sakon ta'aziyyar tsohon shugaban kasar a shafinsa na sada zumunta. Rarara ya wallafa Bidiyon wakar ta'aziyyar da yawa Marigayi tsohon shugaban kasar. Saidai da yawan masoya Buharin sun sokeshi da rashin wallafa sakon tun da aka yi rasuwar. Wasu sun ce sai da ya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan jana'izar sannan ya yi ta'aziyyar....
Bayan da aka yi jana’izar Buhari aka gama, mutan nata tambayar wai ina babban yaronsa Tunde Buhari? Ba’a ganshi a wajan Jana’izar ba

Bayan da aka yi jana’izar Buhari aka gama, mutan nata tambayar wai ina babban yaronsa Tunde Buhari? Ba’a ganshi a wajan Jana’izar ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yayin da aka kammala jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari aka binneshi, daya daga cikin tambayoyin da ake yi sune wai ina Tunde Buhari yake? Ba dai a ga Tunde Buhari ba a hotunan dake ta yawo na jana'izar tsohon shugaban kasar ba. Saidai wasu na bayar da uzurin cewa, Tunde ba shi da kafacitin da za'a ganshi a wajenne saboda shi ba gwamna bane ko wani babban dan siyasa ba.
Dangote na son rage farashin Gas na girki saidai ‘yan kasuwar Gas din sun ce basu amince ba

Dangote na son rage farashin Gas na girki saidai ‘yan kasuwar Gas din sun ce basu amince ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Alhaji Aliko Dangote ya bayyana shirin rage farashin Gas na girki inda yace farashin yanzun yayi tsada kuma ba lallai talaka ya iya saye ba. Ya bayyana hakane a yayin wata ziyara da wasu masu ruwa da tsaki daga ciki da wajan Najeriya suka kaiwa matatar tasa. Dangote yace Yana fatan 'yan kasuwar gas din su bashi hadin kai amma idan basu bashi hadin kai ba, ba zai tsaya jiransu ba, zai koma sayarwa da mutane kaitsaye da gas din. Dangote yace yana son har masu amfani da it...
Allah Sarki: Kalli Kujerar da shugaba Buhari ke zama a gidansa

Allah Sarki: Kalli Kujerar da shugaba Buhari ke zama a gidansa

Duk Labarai
Wannan itace kujerar da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke zama akanta a gidansa dake daura. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Kalli Bidiyon yanda aka yiwa shugaba Buhari sutura

Kalli Bidiyon yanda aka yiwa shugaba Buhari sutura

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} An yiwa gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari sutura a gidansa dake Daura. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945169848180318597?t=HfI0gfm0UWLsD2NH3tve5Q&s=19