Ana ta yabawa Ambasada Lawal Kazaure saboda irin biyayyar da yawa Buhari, har jiya bai bar gefen Buhari ba
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"border":1,"transform":1,"square_fit":3},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Ambasada Lawal Kazaure wanda hadimin Buhari ne me biyayya sosai a gareshi na ta shan yabo a wajan musamman magoya bayan Buharin.
Sun yabeshi da cewa mutum ne wanda ya nuna biyayya sosai ga Buhari.
Hadimin Buhari a kafafen sada zumunta Bashir Ahmad ya bayyana cewa, biyayyar da mutane ke gani ta Lawal Kazaure ga Buhari kadan ce. A zahiri ta fi yawa.








