Bidiyo: Kalli Yanda aka fara gina Kabarin Shugaba Buhari a gidansa dake Daura
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tuni an fara gina kabari inda za'a binne tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari a gidansa dake Daura.
https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945046843181658468?t=SqJjw2BzMB6mZ-odtmgwdw&s=19
Har yanzu dai gawar shugaba Buhari bata karaso Najeriya ba daga kasar Ingila.
Da karfe 2 na rana ne ake tsammanin Binne Buhari.








