Kalli Bidiyon: Wai me yasa har yanzu ba’a samu malamin da yace Talauci Haramun bane? Inji Gfresh Al-amin
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya tambayi wai me yasa har yanzu ba'a samu Malamin da yace Talauci haramun bane?
Gfresh ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa inda yake cewa Malamai na ta Haramta Abubuwa amma basa Haramta Talauci.
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7552279512721968402?_t=ZS-8zuc87ta9hJ&_r=1








