Kalli Bidiyon: Wani mutum da ya taba taimakon wannan matar da Naira dubu dari biyar da hamsin yayi mamakin ganinta tana bara da ‘ya’yanta akan titi
Wani mutuk yace ya taba taimakon wannan matar da Naira 550,000 amma abin mamaki shine sai gata ya ganta tana bara da 'ya'yanta akan titi.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke cewa ko nawa mutum ke gareshi zasu iya karewa, wasu kuwa suna ganin akwai sakaci a lamarinta.
https://twitter.com/ChuksEricE/status/1967538943857189122?t=z1HGCNgOg_dZRzvWrWtAKA&s=19
https://www.youtube.com/watch?v=j0xF7esqXAY?si=AN7oY_9aWzkgHIjg








