Kalli Hoton Maryam Yahya da ya jawo cece-kuce, Wani yace mata “dan Allah ki dinga nunawa ke musulmace ko da da daura dankwali ne”
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wannan hoton nata da take a kasar China inda take shakatawa.
Ta saka hoton a shafinta na sada zumunta saidai ya jawo cece-kuce sosai.
Da yawa aun yi kirane ga Maryam da ta rika saka kayan mutunci.





