Da Duminsa: Ji Jadawalin Gwamnoni 5 dake shirin shiga jam’iyyar gamayyar ‘yan Adawa ta ADC
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Jam'iyyar ADC na shirin shigar da Akalla Gwamnoni 5 cikinta kamin nan da zaben shekarar 2027.
Wata majiya tace ADC zata yi amfani da rikicin cikin gida na jam'iyyar PDP dan jawo wasu gwamnonin jam'iyyar cikinta.
Manyan 'yan siyasa su Atiku Abubakar da Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da Rotimi Amaechi da David Mark, Da John Oyegun da su Peter Obi, da sauransu da yawa sun shiga jam'iyyar ADC.
Gwamnonin da zasu koma ADC din tuni suka amince da wannan tayin inda suka ce amma a jira su...








