Kalli Bidiyon: Mutane dubu 20 ne suka taru dan cin shinkafar da aka dafa a Tukunya mafi girma a Duniya
Shinkafar da Hilda Baci ke dafawa a Legas a Tukunya mafi girma a Duniya ta lakume buhunan shinkafa sama da 200.
Hakanan mutane dubu 20 ne suka taru dan cin wannan shinkafa.
An yi dahuwar shinkafar ne a Lekki dake Legas.
https://twitter.com/CableLifestyle/status/1966432992189903265?t=lVjkAcOXE2zzxhYLjzK58g&s=19
https://twitter.com/Cleverlydey4u/status/1966554006135656915?t=PUiC01MbLhRebuc8LkCyzA&s=19








