Monday, December 22
Shadow
Taron Bikin Da na yi, Yafi Taron Siyasar Hadakar ‘yan Adawa ta ADC, inji Dauda Kahutu Rarara sannan yace ko shi ya tsaya takara sai ya kayar da Atiku

Taron Bikin Da na yi, Yafi Taron Siyasar Hadakar ‘yan Adawa ta ADC, inji Dauda Kahutu Rarara sannan yace ko shi ya tsaya takara sai ya kayar da Atiku

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, Ko shi ya tsaya takarar shugaban kasa, sai ya kayar da su Atiku da El-Rufai. Ya bayyana hakane a ganawarsa da kafar DLCHausa. Rarara yace Dan haka hadakar 'yan siyasar adawar ba zasu iya kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba. Yace shi yafi su Atiku abinda zai fada yayi na taimakon Al'umma a zabeshi ballantana Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. https://www.tiktok.com/@arewa.update8/video/752421266618581326...
Zamu yi dukkan me yiyuwa koma menene indai bai sabawa doka ba mu kayar da Tinubu zabe>>Inji Peter Obi

Zamu yi dukkan me yiyuwa koma menene indai bai sabawa doka ba mu kayar da Tinubu zabe>>Inji Peter Obi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya bayyana cewa, zasu yi dukkan mai yiyuwa dan ganin sun kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe a shekarar 2027. Obi ya bayyana hakane a yayin hirar da aka yi dashi a Channels TV ranar Lahadi. Obi yace idan ya samu zama shugaban kasa zai kawo bin doka da oda a Najeriya. Yace kuma zai nada mutane da suka cancanta a mukamai daban-daban. Yace kuma ba zai zama Ministan Man fetur ba. ...
Ji yanda ‘yansandan Najeriya suka kama wani matashi da nonuwan wata mata da ya yanko

Ji yanda ‘yansandan Najeriya suka kama wani matashi da nonuwan wata mata da ya yanko

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} 'Yansanda a jihar Anambra sun kama wani matashi me suna Samuel Eze dan kimanin shekaru 25 da nonuwan wata mata da ya yanko. 'Yansanda sun ce an kama wanda ake zargin a ranar Asabar,July 6, 2025 a Awada, Obosi dake jihar Anambra. Kakakin 'yansandan jihar, SP Tochukwu Ikenga ya bayyana cewa an kwace nonuwan matar da aka gani a hannunsa inda aka kaisu mutuware. Yace yanzu ana kan binciken wanda ake zargin.
Kalli Bidiyo: A karin Farko, Sarkin Waka ya fito da Sabuwar motarsa ta G-Wagon da yace zata sayi ta Rarara sau 3 hadda canji, Anga yanda masoyansa ke ta ture-ture dan ganinsa

Kalli Bidiyo: A karin Farko, Sarkin Waka ya fito da Sabuwar motarsa ta G-Wagon da yace zata sayi ta Rarara sau 3 hadda canji, Anga yanda masoyansa ke ta ture-ture dan ganinsa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A karin Farko tun bayan da ya sayi Motar G-Wagon wadda yace ta fi ta Dauda Kahutu Rarara tsada sannan zata sayi ta Rarara nunki 3 hadda canji, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya fito yawo da sabuwar motar tasa. An ga Naziru yana tuka motar tasa ana masa shewa da barka. Sannan kuma an ga yanda ya je wajan wani taro da motar ana ta rubibin Kallonsa: https://www.tiktok.com/@sarkinwakaofficial/video/7522519675540917512?_t=ZM-8xp0VBjv7ET&_r=1 Bidiyon Naziru da wasu suka bayyana ce...
Kalli Bidiyo: Tun ina Yarinya ‘yar Shekara 5 na gano karyar da ake mana a coci, daga nan na ji soyayyar Annabi Muhammad(Sallalahu Alaihi Wasallam) ta shiga Raina kuma na zabeshi a matsayin Masoyi, Munirat Abdulsalam ta gayawa Kiristoci masu ce mata ta koma Kirista

Kalli Bidiyo: Tun ina Yarinya ‘yar Shekara 5 na gano karyar da ake mana a coci, daga nan na ji soyayyar Annabi Muhammad(Sallalahu Alaihi Wasallam) ta shiga Raina kuma na zabeshi a matsayin Masoyi, Munirat Abdulsalam ta gayawa Kiristoci masu ce mata ta koma Kirista

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar kafafen sada zumunta Munirat Abdulsalam ta bayyana cewa, Ta zabi Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a matsayin masoyi. Ta bayyana hakane bayan da wani kirista ya aika mata da sakon cewa ta koma kiristanci. Munirat ta bayyana cewa, babanta masu maganar basu kai shi son Yesu ba amma tun tana da shekaru 13 ta kai kanta masallaci ta musulunta. Ta bayar da labarin yanda ake kaisu coci suna da shekara 5 a ce su rufe ido a kawo alewa, sai a dauke ace Muhammadu(Salla...
Kada ku tausaya musu, Ku murkushe dukkan masu son kawo rashin hadin kan kasarnan>>Shugaba Tinubu ga Sojoji

Kada ku tausaya musu, Ku murkushe dukkan masu son kawo rashin hadin kan kasarnan>>Shugaba Tinubu ga Sojoji

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya ya baiwa sojojin Najeriya umarnin Murkushe dukkan masu tayar da kayar bara don kawo rashin hadin kan Najeriya. Shugaban ya bayyana hakane ta bakin mataimakinsa, Kashim Shettima a wajan taron ranar sojoji da aka gudanar a Murtala Square dake Kaduna. Shugaban ya bayyana goyon bayansa ga sojoji da kuma dukkan sauran jami'an tsaro wajan samar da tsaro a kasarnan. Shugaban yace yana goyon bayan sojojin su murkushe dukkan masu kawowa Najer...
Kalli Bidiyo: Anata cece-kuce bayan da Tauraruwar Kannywood A’isha Najamu ta bayyana kanta a matsayin ‘yar Shi’a

Kalli Bidiyo: Anata cece-kuce bayan da Tauraruwar Kannywood A’isha Najamu ta bayyana kanta a matsayin ‘yar Shi’a

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Kannywood, A'isha Najamu ta bayyana kanta a matsayin 'yar Shi'a. Ta wallafa Bidiyo inda aka ganta tana wakoki irin na 'yan shi'a lamarin ya dauki hankula sosai inda wasu da yawa ke cewa saga yau ta daina burgesu. https://www.tiktok.com/@official_aisha_najamu/video/7523854247977291014?_t=ZM-8xoQFqcqB7e&_r=1 Wasu dai sun ce dama can sun san 'yar Shi'a ace amma wasu sun yi mamaki sosai.
Kalli Bidiyo: Shin da Gaske G-Wagon din Nazir Sarkin Waka ta yi Hadari kamar yanda ake yayatawa? Ji bayani dalla-dalla

Kalli Bidiyo: Shin da Gaske G-Wagon din Nazir Sarkin Waka ta yi Hadari kamar yanda ake yayatawa? Ji bayani dalla-dalla

Duk Labarai
Wasu Bidiyo na yawo a kafafen sada zumunta cewa, wai Motar G-Wagon ta Nazir Ahmad Sarkin Waka ta yi Hadari. An ga Bidiyon wata G-Wagon inda aka hadata da hotunan Nazir Ahmad Sarkin Waka. Saidai babu tabbacin gaskiyar lamarin domin Sarkin Wakan da kansa bai bayyana haka ba, kuma babu wani na kusa dashi daya bayyana hakan. https://www.tiktok.com/@sarkinwaka55.8/video/7523973609602256133?_t=ZM-8xoP3umdilU&_r=1 Nazir Sarkin Waka dai ya bayyana cewa, motar tasa ta G-Wagon zata sayi ta Rarara guda 3 har da canji.
Kalli Bidiyo: Su Shaikh Maqari na son su dawo da shari’ar Abduljabbar sabuwa da nufin cewa ba’a mai Adalci ba>>Inji Baffa Hotoro

Kalli Bidiyo: Su Shaikh Maqari na son su dawo da shari’ar Abduljabbar sabuwa da nufin cewa ba’a mai Adalci ba>>Inji Baffa Hotoro

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama, Baffa Hotoro ya zargi su shaikh Maqari da cewa, suna son dawo da shari'ar Abduljabbar danya. Yace Shari'a ce wadda aka yi aka gama aka yanke hukunci amma saboda son cimma wata manufa ana son dawo da ita danya. https://www.tiktok.com/@daawa.sunnah48/video/7523993330636590342?_t=ZM-8xoLGNiRRbR&_r=1 Ya zargi cewa, duk abin akan shugabanci ne.