Monday, December 22
Shadow
Kalli Bidiyo: Dan Najeriya daga Arewa ya auro ‘yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu

Kalli Bidiyo: Dan Najeriya daga Arewa ya auro ‘yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu

Duk Labarai
Wani dan Najeriya da ya auro 'yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu. A hirarsa da BBC da kuma matan nashi ya bayyana cewa duka yana kula da su yanda ya kamata. Da yawa sun yi mamakin yadda 'yar kasar Amurkar ta amince ta zauna duk da yake cewa bata saba da tsarin auren mata biyu ba a kasarsu. https://www.tiktok.com/@nanah_mj/video/7523534398747135288?_t=ZM-8xmGrlktQw9&_r=1 Hirar tasu dai ta kayatar sosai.
Duk da ni dan Arewa ne, Amma dan kudu nake son a baiwa takarar shugaban kasa a 2027 a jam’iyyar mu ta ADC>>Datti Baba Ahmad

Duk da ni dan Arewa ne, Amma dan kudu nake son a baiwa takarar shugaban kasa a 2027 a jam’iyyar mu ta ADC>>Datti Baba Ahmad

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa, dan kudu yake son a baiwa takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2027. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV inda yace alkawari ne da ya kamata a ce an cikashi tsakanin mutanen Arewa da kudancin Najeriya. Yace Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga Arewa yayi shekara 8 yana mulki hakanan ya kamata a bar kudu itama ta shakara 8 tana mul...
An yi kiran Gwamnatin tarayya ta kama Rotimi Amaechi saboda kiran da ya yiwa talakawa cewa su daina yadda ‘yan siyasa da basu wuce mutane Dubu 100 ba na sace dukiyar Najeriya

An yi kiran Gwamnatin tarayya ta kama Rotimi Amaechi saboda kiran da ya yiwa talakawa cewa su daina yadda ‘yan siyasa da basu wuce mutane Dubu 100 ba na sace dukiyar Najeriya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata kungiya me suna GMI a takaice ta yi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya dauki matakai kan tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi kan kalaman da yayi na cewa Talakawa au daina yadda 'yan siyasa da basu wuce mutane dubu 100 ba na sacw dukiyar Najeriya. Amaechi yace Mutanen Najeriya miliyan sama da 200 ne dan haka bai kamata su bari 'yan siyasar da basu wuce mutane dubu 20 zuwa 100 ba suna sace dukiyar kasarnan ba. Saidai a sanarwar kungiyar ta bakin shugaban...
Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda ruwa me karfi ya tafi da sojan Najeriya, an yi kokarin tseratar dashi amma abu ya faskara

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda ruwa me karfi ya tafi da sojan Najeriya, an yi kokarin tseratar dashi amma abu ya faskara

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan Bidiyon ya nuna yanda wani ruwa me karfi ya tafi da sojan Najeriya yayin da ya je tsallaka wata kwata. Da alama dai an kammala ruwan sama ne ruwan na gudu sosai shi kuma ya je tsallakawa, saidai bai samu nasarar tsallakawar ba inda ruwan ya tafi dashi. Mutanen dake wajan sun yi yunkurin tseratar dashi amma abu ya faskara. Kalli Bidiyon anan
Kalli Bidiyon: Idan Babiana ta fita daga Musulunci laifinkune(Musulman Arewa)>>Inji G-Fresh Al’amin bayan da Babiana ta zargi Musulmai ‘yan Arewa da cewa suna amfani da Bidiyon ta da ya fita suna cin zarafinta

Kalli Bidiyon: Idan Babiana ta fita daga Musulunci laifinkune(Musulman Arewa)>>Inji G-Fresh Al’amin bayan da Babiana ta zargi Musulmai ‘yan Arewa da cewa suna amfani da Bidiyon ta da ya fita suna cin zarafinta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Abokin Tauraruwar Tiktok, Babiana, Watau, G-Fresh Al-amin ya bayyana cewa wanenen ya tabo masa Babiana? Ya bayyana hakane a martanin bidiyon da ta yi tana kiran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kawo mata dauki saboda a cewarta 'yan Arewa musulmai sun sata a gaba suna cin zarafinta da zagi da barazana bayan fitar Bidiyo ta da aka ganta ba kaya a jikinta. A cikin Bidiyon an ji ta tana cewa, shin irin abinda addininku ya koyar daku kenan? Tace shin wane irin musulmai ne ake da...
Kalli Bidiyo: Shugaba Tinubu ka taimakeni, Mutanen Arewa daga an samu kuskure Bidiyona ya fita bani sanye da kaya, sai zagina suke, suna min barazana, da bata suna>>Inji Babina, tace lamarin na neman taba mata kwakwalwa

Kalli Bidiyo: Shugaba Tinubu ka taimakeni, Mutanen Arewa daga an samu kuskure Bidiyona ya fita bani sanye da kaya, sai zagina suke, suna min barazana, da bata suna>>Inji Babina, tace lamarin na neman taba mata kwakwalwa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Babina, wadda aka fi sani da Queen of updates ta fito tana kuma hawaye da majina tana rokon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da 'yan fafutukar kudu, irin su VDM, da Tunde Ednut su kawo mata dauki. Babiana tace, Bidiyon tsiraicinta ya fita tin shekarar data gabata amma an sake dawo dashi ana bata mata suna ana zagi da barazana da sauransu. Ta kara da cewa, lamarin ya sakata a damuwa kuma yana son taba mata kwakwalwa sannan tace zata ma iya kàshè kanta. Tace d...
Ko Tinubu danshi zai nada shugaban INEC, sannan ya ba matarshi mukamin Shugabar Alkalan Najeriya, sai ya fadi zabe a 2027>>Solomon Dalung

Ko Tinubu danshi zai nada shugaban INEC, sannan ya ba matarshi mukamin Shugabar Alkalan Najeriya, sai ya fadi zabe a 2027>>Solomon Dalung

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung ya bayyana cewa, ko wane irin shiri gwamnatin Tinubu zata yi a zabe me zuwa, sai ta fadi zaben shekarar 2027. Dalung ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai na kafar News Central dake Jos. Dalung yace, Tinubu ko dansa zai baiwa shugaban hukumar zabe me zaman kanta, INEC, sai ya fadi zabe a shekarar 2027. Hakanan ko matarsa zai baiwa shugabar Alkalan Najeriya sai ya fadi zabe. Yace hakanan kuma ko da duka Gwamnoni...
Ba zamu dawo da ita ba…>>Majalisar Dattijai ta yi martani kan umarnin kotu na janye dakatar da Sanata Natasha Akpoti

Ba zamu dawo da ita ba…>>Majalisar Dattijai ta yi martani kan umarnin kotu na janye dakatar da Sanata Natasha Akpoti

Duk Labarai
A jiyane, babbar kotun tarayya dake Abuja ta yi hukuncin cewa a mayar da Sanata Natasha Akpoti cikin majalisar Dattijai a janye dakatarwar da aka mata. Saidai a martanin majalisar ta bakin me magana da yawun majalisar, Yemi Adaramodu ya bayyana cewa, majalisar ba zata yi gaggawar dawo da sanata Natasha Akpoti bakin aiki ba. Yace majalisar zata yi zama tukuna kamin ta yanke hukuncin da zata dauka kan dawo da Sanata Natasha Akpoti. Ya kara da cewa, kotun bata hana majalisar Dattijai hukunta membobinta ba dan haka sai sun yi zama kamin sanin matakin da ya kamata su dauka.
Tun yanzu?Kalli Bidiyon yanda Rarara yawa A’isha Humaira wulakanci a bainar jama’a

Tun yanzu?Kalli Bidiyon yanda Rarara yawa A’isha Humaira wulakanci a bainar jama’a

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yain auren da shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara yawa matasa 8 ciki hadda 'ya'yan Marigayi abokinsa. An ga wani Bidiyo inda matarsa, A'isha Humaira ta je su dauki hoto, saidai ya rika shareta, kamar yanda wasu suka fassara, ya rika mata yake Daga baya dai ta wuce inda lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta. https://www.tiktok.com/@mubeedabai/video/7523333723861929272?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ej...
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Ji yanda Wàtà Mata A Jihar Kaduna Ta Śa A Ŕusa Màšàĺĺaçi Sabòdà Ana Ďàmùñta Da Ķaraŕ Ķiran Saĺlah

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Ji yanda Wàtà Mata A Jihar Kaduna Ta Śa A Ŕusa Màšàĺĺaçi Sabòdà Ana Ďàmùñta Da Ķaraŕ Ķiran Saĺlah

Duk Labarai
Wàtà Mata A Jihar Kaduna Ta Śa A Ŕusa Màšàĺĺaçi Sabòdà Ana Ďàmùñta Da Ķaraŕ Ķiran Saĺlah. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Lamarin wanda yake aukuwa a yankin a titin Alimi dake Unguwar Sarki a jihar Kaduna, matar ta kai kara kotu, inda tsawoñ shekaru kenan ana fafatawa daga karshe kotun ta bada umarniñ a rusa masallacin nan da kwanaki dari. Matar dai gidanta na makwàbtaka ne da masallacin. Sadai a yàyin da ake zantawa da masallàtan unguwar Rariya ta jiyo suna bayyanà cewa tuñ kafin wa'adin da kotun ta bayar n...