Labari Me Dadi: Yayin da Sarkin Waka ke gasar Mota da Rarara: Shi kuwa Rarara a gobe Juma’a zai aurar da mutane 8 da ya dauki nauyin komai na auren nasu
DA ƊUMI-ƊUMI: Rarara Ya Ɗauki Nauyin Auren Mutane 8 Zai Aurar Da Su A Gobe Juma’a.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Fitaccen mawaƙi, Dauda Kahutu Rarara zai aurar da mutane 8 waɗanda shi ne ya ɗauki nauyin auren gaba ɗaya, shi ne uwa, shi ne kuma uba na angwaye da amaren gaba ɗaya, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta samu rahoto.
Daga ciki akwai ƴaƴan abokinsa da ya rasu, mawaƙi Isyaku Forest su biyu waɗanda zai aurar da su ga yaransa, abokan aikinsa.
Daga cikin waɗanda za a aurar ɗin tuni aka ɗaura auren 1. Su...








