Tuesday, December 23
Shadow
Da Duminsa: Tsohon Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad yayi karin haske game da rashin lafiyar shugaba Buhari

Da Duminsa: Tsohon Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad yayi karin haske game da rashin lafiyar shugaba Buhari

Duk Labarai
Tsohon Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya yi karin haske game da rashin lafiyar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Bashir Ahmad yace a yayin da labarai ke ta yawo cewa, Shugaba Buhari bashi da lafiya, ya zama dole su fito su fayyace gaskiya. Yace da gaskene Tsohon shugaban bashi da lafiya yana can kasar ingila yana jinya. Yace suna godiya da nuna damuwa da mutane suka yi kuma suna mai fatan samun sauki.
Saika fice mana daga jam’iyya tun da ka shiga gayyar su Atiku>>Labour Party ga Peter Obi

Saika fice mana daga jam’iyya tun da ka shiga gayyar su Atiku>>Labour Party ga Peter Obi

Duk Labarai
Ɓangaren Julius Abure na Jam’iyyar Labour (LP) ya ba Peter Obi wa’adin sa’o’i 48 ya yi murabus daga jam'iyyar saboda alakarsa da jam'iyyar haɗaka ta ADC da David Mark ke jagoranta. Mai magana da yawun ɓangaren, Obiora Ifoh, a wata sanarwar da ya fitar ya ce jam’iyyar ba za ta yarda Obi ya haɗe da wata jam'iyya ba yayin da yake memba a Labour Party. Sanarwar ta ce jam’iyyar ba ta goyon bayan mutane masu manufofi biyu ko masu yaudara, kuma duk wanda ke son ya goyi bayan jam;iyyar ADC ya yi murabus cikin sa’o’i 48. Ɓabgaren Abure ɗin ta ce waɗanda ke cikin jam'iyyar haɗaka ‘yan siyasa ne masu son dawowa mulki ta kowanne hali.
Sabon Rahoto Da Duminsa:Rashin Lafiyar Shugaba Buhari ta yi tsanani

Sabon Rahoto Da Duminsa:Rashin Lafiyar Shugaba Buhari ta yi tsanani

Duk Labarai
Ƴan Najeriya sun wayi gari da rahotannin da ke cewa an garzaya da tsohon shugaban Najeriyar, Muhamamdu Buhari zuwa wani asibiti a birnin London da ke Burtaniya. An dai kwana biyu ba a ji ɗuriyar tsohon shugaban ba tun bayan komawarsa birnin Kaduna da zaman bayan kwashe kimanin shekaru biyu a mahaifarsa ta Daura bayan saukarsa daga Mulki a ranar 29 ga watan Mayun 2023. BBC ta nemi jin ta bakin Malam Garba Shehu, tsohon maitaimaka wa Muhammadu Buhari a fannin yaɗa labarai. Malam Garba Shehu ya ce Buhari ya tafi Burtaniya ne domin duba lafiyarsa kamar yadda ya saba, amma daga baya sai ya kamu da rashin lafiya. "Ina so in tabbatar muku cewa tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na rashin lafiya. Yana samun magani a Birtaniya. "Idan kuka tuna, Buhari ya sanar da kowa cewa zai je ...
Azabar da ‘yan Najeriya ke sha a hannun Tinubu, a yanzu suna rokon Shugaba Buhari ya dawo kan mulki>>Inji Rotimi Amaechi

Azabar da ‘yan Najeriya ke sha a hannun Tinubu, a yanzu suna rokon Shugaba Buhari ya dawo kan mulki>>Inji Rotimi Amaechi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Ministan sufuri kuma Gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, irin ukubar da 'yan Najeriya ke sha a hannun Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yasa suna rokon tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo kan mulki. Amaechi ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai a Abuja inda yace Najeriya ta yi lalacewar da ko da an canja gwamnati ba lallai ta dawo daidai ba Yace tsadar rayuwa ta yi yawa, mutane basa iya sayen abinci, komai ya lalace. Amaechi yace y...
A cikin hadakar ‘Yan Adawa na ADC, Peter Obi ne kawai zai iya kayar da Tinubu a zaben shekarar 2027>>Inji A’isha Yesufu

A cikin hadakar ‘Yan Adawa na ADC, Peter Obi ne kawai zai iya kayar da Tinubu a zaben shekarar 2027>>Inji A’isha Yesufu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} 'Yar Fafutuka, A'isha Yesufu ta bayyana cewa, a cikin hadakae 'yan Adawa da aka yi zuwa jam'iyyar ADC, Peter Obi ne kadai zai iya cin zabe a shekarar 2027. A'isha ta bayyana cewa, Jam'iyyu 3 ne ke da jama'ar da babu kamarsu a Najeriya, APC, PDP da kuma Peter Obi. Tace amma APC da PDP duk sun rasa jama'arsu inda tace jama'ar peter Obi ne kadai suka rage. Tace ya ragewa hadakar 'yan Adawa su baiwa Peter Obi takara ko kuma jiki magayi. A'isha Yesufu tace rashin baiwa Peter Obi...
Allah Sarki: Kalli Bidiyo, Ashe Motar da dan wasan Liverpool, Diego Jota da kaninsa suka yi hatsari Qonewa ta yi Qurmus

Allah Sarki: Kalli Bidiyo, Ashe Motar da dan wasan Liverpool, Diego Jota da kaninsa suka yi hatsari Qonewa ta yi Qurmus

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan wasan Liverpool, Diogo Jota me shekaru 28 ya mutu a hadarin mota da ya faru da shi da kaninsa me suna Andre Silva. Kanin Jota wanda dukansu 'yan kasar Portugal ne, Shekararsa 25. Bidiyo ya nuna irin munin harin wanda yayi sanadiyyar mutuwarsu su duka. Duniyar Kwallo na ta Alhinin abinda ya faru. https://twitter.com/24NewsExtra/status/1940719155084468727?t=0xUoc9miNw5fTpEP393fig&s=19 Lamarin ya farune a kasar Spain.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a shekarar 2023 yace bai yadda da shigar su Atiku jam’iyyar ba inda yace sune suka lalata Najeriya

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a shekarar 2023 yace bai yadda da shigar su Atiku jam’iyyar ba inda yace sune suka lalata Najeriya

Duk Labarai
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a shekarar 2023 Dumebi Kachikwu ya caccaki su Atiku da suka shiga jam'iyyar su inda yace sune suka lalata Najeriya. Yace ko da shugaban jam'iyyar da a jiya yace ya sauka daga mukaminsa dan a canja fasalin shugabancin jam'iyyar, Nwosu dama tun a shekarar 2022 wa'adin mulkinsa ya kare kuma suna kotu. Yace Su Atiku lokacinsu yayi da ya kamata su koma gefe su baiwa matasa dama su mulki kasarnan. A jiya ne dai gamayyar 'yan Adawa suka taru suka bayyana aniyarsu ta tsayawa takara a karkashin jam'iyyar ADC.
Kalli Bidiyo: A karshe dai Sarkin Mota ya raba gaddama inda ya fadi farashin motar Sarkin Waka

Kalli Bidiyo: A karshe dai Sarkin Mota ya raba gaddama inda ya fadi farashin motar Sarkin Waka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A yayin da Sarkin Wakar Sarkin Kano, Nazir Ahmad ya bayyana sabuwar motarsa inda yake cewa ta fi ta Rarara tsada nunki 3 hadda canji. Mutane da yawa sun yi ta tambayar shin da gaskene? Dama dai Sarkin Waka yace a tambayi Sarkin Mota game da ikirarin nasa. Kuma Sarkin Motar ya bayyana farashin motar tasa. https://www.tiktok.com/@alamin_sarkinmota/video/7517750501920820485?_t=ZM-8xiNGR8OYAn&_r=1 https://www.tiktok.com/@abbacsale2/video/75227558718860198...
Kalli Bidiyo: Motarnan tawa da kuke gani, zata sayi motar Rarara guda 3 hadda canji, in baku yadda ba, ku tambayi Sarkin Mota>>Inji Naziru Sarkin Waka

Kalli Bidiyo: Motarnan tawa da kuke gani, zata sayi motar Rarara guda 3 hadda canji, in baku yadda ba, ku tambayi Sarkin Mota>>Inji Naziru Sarkin Waka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron mawakin Hausa Naziru Sarkin Wakar Sarkin Kano ya bayyana cewa sabuwar motarsa ta G-Wagon Mercedes Benz zata sayi motar Dauda Kahutu Rarara 3 hadda canji. Ya bayyana hakane a wani Bidiyon da ya wallafa da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta. Sarkin Waka yace ya sayi motar ne dan hucewa wani masoyinsa Haushi saboda gorin motar da aka masa. Nazir yace kuma da ake cewa wai an wuceshi, ko hangoshi ba'a yi ba. https://www.tiktok.com/@jalli364/video/7522545503741988152?...
Da Duminsa: Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa bashi da lafiya, inda Garba Shehu ya yi karin haske kan halin da shugaban ke ciki

Da Duminsa: Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa bashi da lafiya, inda Garba Shehu ya yi karin haske kan halin da shugaban ke ciki

Duk Labarai
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tabbatar da rahoton cewa bashi da lafiya. Ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Malam Garba Shehu. Garba Shehu yace tabbas shugaba Buhari yayi rashin lafiya kuma an kwantar dashi a Kasar Ingila amma a yanzu yana samun sauki. Ya bayyana hakane ranar Laraba yayin da ake mai tambaya game da ko da gaskene tsohon shugaban kasar bashi da lafiya? Garba Shehu ya tabbatar da cewa Buhari ya je a duba lafiyarsa a kasar Ingila amma sai ya kwanta rashin lafiya. Yace amma zuwa yanzu yana samun sauki kuma yana karbar magani. A lokacin da yake shugaban Najeriya, Shugaba Buhari yayi tafiye-tafiye zuwa kasar Ingila sau da dama dan neman lafiya.