'Yan Adawa da suka hada kai cikin jam'iyyar ADC sun yi taro na musamman inda suka tabbatar da yin aiki tare dan kayar da gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa.
Atiku Abubakar ya wallafa hotunan taron nasu wanda aka ga Nasir El-Rufai a ciki da kuma Peter Obi da David Mark da sauransu.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, biyo bayan shigar hadakar jam'iyyun Adawa jam'iyyar ADC, shuwagabannin jam'iyyar duk sun ajiye mukamansu.
Lamarin ya farune a Shehu Musa Yar’Adua Centre dake Abuja.
Shugaban jam'iyyar Ralph Nwosu, ya tabbatar da hakan inda yace sun sauka ne dan yiwa shugabancin jam'iyyar garambawul.
Bayan saukarsu, an bayyana David Mark a matsayin sabon shugaban jam'iyyar sannan Rauf Aregbesola a matsayin sakataren jam'iyyar na riko.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Jam'iyyar ADC ta na gudanar da taronta a Abuja duk da yunkurin hanata taron da ake zargin jam'iyyar APC da yi.
Manyan wanda suka halarci taron sun hada da Atiku Abubakar, Nasir El-Rufai, Peter Obi, Abubakar Malami, da sauransu.
Ana gudanar da taronne a Shehu Musa YArÁdua Centre, dakw Abuja.
Sauran wadanda suka halarci taron sun hada da David Mark, Rauf Aregbesola, Jibrilla Bindow, Rotimi Amaechi da sauransu.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
'Yan kasuwa masu gidajen man fetur sun ki rage farashin man fetur dinsu duk da rage farashin man fetur din da matatar man fetur ta Dangote ta yi wadda da yawansu daga can suke saro man.
Sun bayyana cewa, zasu iya tafka Asara idan suka rage farashin man fetur din nasu.
Sun ce ba zai yiyu su sayar da man fetur din da suke dashi ba a sabon farashin har sai wanda suka saya da tsada ya kare.
A ranar Litinin ne matatar Man fetur ta Dangote ta bakin kakakinta, Anthony Chiejina ta san...
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sanar da cewa Tattara bayanan al'umma, itace sabuwar hanyar samun kudin da ta fi ta man fetur.
Shugaban ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka gudanar a Abuja kan fasahar tattara bayanai.
Shugaba Tinubu ya baiwa dukkan ma'aikatun tarayya umarnin tattara bayanai da adanasu da kuma kiyayesu kamar yanda dokokin tattara bayanai na Duniya suka tanadar.
Yace za'a yi amfani da bayanan a cikin gida Najeriya dama kasashen waje wajan samun ci gaba...
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Rahotanni dake fitowa daga Abuja na cewa, jam'iyyar su Atiku, ADC ta sanar da sabon gurin da zata gudanar da taronta.
ADC tace a yanzu sabon gurin taron nata shine Musa 'Yaradua Centre Abuja da misalin karfe 2 na ranar Yau, Laraba.
Sanarwar ta fito ne daga mataimakin babban sakataren kungiyar, Nkem Ukandu inda ya kara da cewa kowa shine zai dauki nauyin kansa zuwa wajan taron.
Hakan na zuwane bayan da otal din Wells Carlton Hotel ya soke taron na jam'iyyar.
Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta dauki hankula a wani Bidiyo data saki tana nishadi.
Ta wallafa Bidiyon a Tiktok inda mutane suka bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
https://www.tiktok.com/@mansurah_isah/video/7522248280567336197?_t=ZM-8xgwWyedF4A&_r=1
Wasu sun yi magana akan rabuwar ta da mijinta Sani Danja inda wasu kuma suka yaba mata.
Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, Otal da su Atiku suka kama dan yin bikin komawa sabuwar jam'iyyar ADC ya gaya musu cewa taron ba zai yiyu ba.
Su Atiku sun shirya yin taronne a ranar Laraba dan tabbatar da komawa jam'iyyar ADC, saidai awanni kamin taron, Otal din yace musu taron ba zai yiyuba.
Otal din me suna, Wells Carlton Hotel and Apartments a sanarwar da ya fitar yace umarnine daga sama aka basu.
Shahararren dan jarida, Dele Momodu ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.
Ana dai zargin jam'iyyar APC na da hannu a lamarin.
Saidai hadakar ta su Atiku tace wannan ba zai hanata cimma burinta ba.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Rahotanni daga jam'iyyar ADC na cewa rikici ya barke a jam'iyyar kwana daya da komawar su Atiku da El-Rufai da sauran manyan 'yan Adawa da suk ce sun zabi jam'iyyar a matsayin wadda zasu yi amfani da ita dan yakar shugaban kasa Bola Tinubu a zaben shekarar 2027.
Wani bangarene na jam'iyyar ya balle inda suke neman cewa basu yadda da maganar shigowar su Atiku cikin jam'iyyar ba.
Kakakin bangaren jam'iyyar da suka balle, Musa Isa Matara ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fita...