Sheikh Tijjani ya gaya mana duk me zaginshi baya gamawa da Duniya lafiya, Kafuri yake mutuwa>>Inji Imam Junaidu
Malamin Addinin Islama, Imam Junaidu ya bayyana cewa, Sheikh Ahmad Tijjani ya gaya musu cewa duk me zaginsa baya gamawa da Duniya lafiya.
Yace duk me zaginsa Kafuri yake mutuwa.
Yace su dai sun kiyaye da wannan karantarwa.
https://www.tiktok.com/@abdu_rashid_khalid_tanut/video/7533432439096577285?_t=ZS-8yWJFPzz681&_r=1








