An ramawa Kura Aniyarta: Kalli Yanda kasar Ìràn ta mayar da wani sashe na kasar Israyla kamar Gàzà
Shiga Tasharmu ta WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g
Hotunan sakamakon hare-haren da kasar Ìràn ta kaiwa kasar Israyla a jiya na ramuwar gayya na ci gaba da bayyana inda ake ganin yanda makaman Ìràn din suka yi rugu-rugu da gine-gine da dama a kasar ta Israyla.
'Yan Jarida da yawa sun ce basu taba ganin an yiwa kasar Israyla irin wannan barnar ba a tarihin ta, wasu na cewa gani suke kamar suna Gàzà ne.
https://twitter.com/cyber_scrutiny/status/1933642733178040705?t=wg8MlR11w94Ng0RQy6PHiw&s=19
Kasar Israyla dai ta mayar da yankin Gàzà kusan kufai inda ra ruguje gidaje da dama.
https://twitter.com/gizzmo1414/status/1933776593039864163?t=f2OSLdbm4bnjyax4s2a7-w&s=19
Bidiyon ya bayyana inda aka ga wasu Falasdiynawa na murnar hare-haren...








