Monday, December 22
Shadow
An bayyana yankunan da suka fi yin jima’i ba tare da Kwandon ko Kwaroron robaba a Najeriya

An bayyana yankunan da suka fi yin jima’i ba tare da Kwandon ko Kwaroron robaba a Najeriya

Duk Labarai
Wani bincike ya bayyana yankunan da suka fi yin Jima'i ba tare da Kwaroron ribaba. Yankuman sune kamar haka: North East — 70.6%South South — 67.0%North West — 64.4%South West — 63.1%South East — 61.6%North Central — 59.9% Sai kuma yankunan da suka fi yin jima'i da mutane daban-daban. Suma sune kamar haka: North East — 72.8%South South — 68.7%South West — 68.2%North Central — 62.9%South East — 65.6%North West — **** Kafar Statisense ce ta gudanar da wannan bincike.
Da Duduminsa: Shugaba Tinubu ya fasa jawabin da zai wa ‘yan Najeriya a gobe ranar ‘yanci, ji dalili

Da Duduminsa: Shugaba Tinubu ya fasa jawabin da zai wa ‘yan Najeriya a gobe ranar ‘yanci, ji dalili

Duk Labarai
Rahotanni daga fadar shugaban kasa na cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya fasa jawabin da ya shirya yiwa 'yan Najeriya da safiyar ranar 'yanci. Rahotan yace, maimakon haka, shugaban zai yiwa 'yan Najeriya jawabi ne daga zauren majalisar tarayya. Shugaba Tinubu zai halarci zauren majalisar tarayya dan baiwa wasu 'yan majalisar kyautar girmamawa.
Bayan Kammala aikin Hajji, Saudiyya ta sanar da buɗe ƙofarta ga masu son zuwa Umarah

Bayan Kammala aikin Hajji, Saudiyya ta sanar da buɗe ƙofarta ga masu son zuwa Umarah

Duk Labarai
Ma’aikatar Hajji da Umarah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da buɗe ƙofarta ga masu son zuwa aikin Umarah na shekarar Hijira ta 1447, wanda zai fara daga ranar Talata, 10 ga Yuni. Ma’aikatar ta tabbatar da cewa za a fara bayar da takardar izinin Umarah ga ƴan ƙasashen waje daga yau Laraba, 11 ga watan Yuni, ta manhajar "Nusuk". Saudiyya ta dakatar da bayar da izinin aikin Umarah a watan Afrilun 2025, sannan ta ayyana 29 ga Afrilu a matsayin rana ta ƙarshe da masu Umarah za su bar ƙasar, gabanin aikin Hajjin shekarar 2025. Mutane sama da miliyan ɗaya da dubu ɗari shida ne suka gudanar da aikin hajjin bana a ƙasar Saudiyya. Ma’aikatar ta bayyana cewa an fara shirye-shirye tare da haɗin gwiwa da hukumomi da masu ruwa da tsaki, domin tabbatar da saukin aiwatar da dukkan matakai da kuma c...
Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi yayi bayani dalla-dalla dalilin da yasa yake son su hada kai dan kayar da Shugaba Tinubu

Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi yayi bayani dalla-dalla dalilin da yasa yake son su hada kai dan kayar da Shugaba Tinubu

Duk Labarai
Tsohon ministan sufurin Najeriya, Rotimi Amaechi ya ce a shirye yake don shiga ƙawancen ƴan hamayya a ƙasar domin ƙalubalantar Shugaba Bola Tinubu. Amaechi - wanda ɗan jam'iyyar APC ne - ya nuna damuwa kan abin da ya ƙira ƙuncin rayuwa da ƙasar ne ciki. A wata hira da BBC, tsohon gwamnan na jihar Rivers ya ce suna ƙoƙarin samar da haɗakar siyasar da za ta samar da sauyi a ƙasar. Amaechi ya ce bai cire tsammanin yin takarar shugaban ƙasa ba, illa lokaci ne kawai zai tantance. Kalaman Amaechi na zuwa ƙasa da wata ɗaya bayan jagororin jam'iyyar APC sun amince da Bola Tinubu a matsayin "ɗan takara ɗaya tilo" a zaɓen 2027. Sai dai tsohon ministan ya ce har yanzu yanan nan a jam'iyyar APC, kuma ''bai zama dole sai ka goyi bayan gwamnati ba, don kawai kana APC. ''Idan gwamnati t...
Za a kai ƙarar mai taimaka wa gwamnan Zamfara kan alaƙanta matawalle da ƴànbìngìdà

Za a kai ƙarar mai taimaka wa gwamnan Zamfara kan alaƙanta matawalle da ƴànbìngìdà

Duk Labarai
Jam’iyyar APC reshen Jihar Zamfara ta bayyana aniyar ɗaukar matakin shari’a kan Mustapha Jafaru Kaura, mai taimaka wa gwamnan jihar, Dauda Lawal, kan yada labarai bisa zargin yi wa shugabannin jam’iyyar ƙazafi tare da alaƙantasu da ‘yanbindiga da kuma garkuwa da mutane a jihar. A cewar wata sanarwa da sakataren yaɗa labaran APC na jihar, Yusuf Idris Gusau ya fitar bayan taron gaggawa na kwamitin gudanarwar jam'iyyar da aka gudanar a Gusau. Jam’iyyar ta bayyana kalaman jami'in na gwamnatin Zamfara, Jafaru Kaura a matsayin “kalaman harzuƙa jama'a da ɓata suna.” APC ta ce Mustapha Kaura ya yi iƙirarin cewa Bello Mohammed Matawalle, ƙaramin ministan tsaro kuma tsohon gwamnan Zamfara—ya riƙa haɗa baki da ƴanbindiga a lokacin mulkinsa. Sanarwar ta ce Kaura a wata hira da aka yi da sh...
An kàshè mutane 20 a sabbin hàrè-hàrèn da aka kai jihar Filato

An kàshè mutane 20 a sabbin hàrè-hàrèn da aka kai jihar Filato

Duk Labarai
Hare-haren da aka kai a Jihar Filato sun hallaka aƙalla mutum 20 a wannan makon, in ji majiyoyin gwamnati da ƙungiyoyin agaji a ranar Laraba. Wannan lamari na daga cikin sabbin hare-hare da tashin hankali da ke ci gaba da faruwa a yankin. Hare-hare daban-daban guda uku da suka faru a yankin ƙaramar hukumar Mangu a ranar Litinin da Talata, sun biyo bayan jerin hare-hare da ramuwar gayya da ake kyautata zaton sun fara ne yayin da mutane ke aikin haƙar ma’adinai a yankin da ke da arzikin Tin, a cewar shugaban ƙaramar hukumar, Emmanuel Bala, da ya shaida wa Kamfanin dillancin labarai na AFP. "Makiyayan Fulani Musulmai masu yawo da dabbobi sun daɗe suna samun saɓani da manoma da suke zauna a Jihar Filato — waɗanda mafi yawansu Kiristoci ne — kan rikicin mallakar fili da albarkatun ƙasa...
Alummar garin Mokwa na fargabar ɓarkewar cùtùkà saboda gàwàrwàkìn da ba a gano ba

Alummar garin Mokwa na fargabar ɓarkewar cùtùkà saboda gàwàrwàkìn da ba a gano ba

Duk Labarai
Aƙalla makonni biyu da afkuwar ambaliyar ruwan da ta hallaka mutane tare da share gidaje masu dimbin yawa a garin Mokwa na jihar Neja, jama'ar yankin na kokawa kan yadda aka soma jin warin gawarwakin mutanen da har kawo yanzu ba a kai ga ganowa ba. Jama’a dai na ci gaba da bayyana cewa warin na iya haifar da matsala ga lafiya, musamman ana fargabar barkewar kwalara kasancewar da dama daga rijiyoyin jama’a da suke samun ruwan sha sun rufta. Daga cikin wadanda BBC ta zanta da su, sun ce tun daga ranar asabar ta karshen makon daya gabata suka soma jin warin gawarwakin. Sai dai wasu mazauna garin na Mokwa sun ce a yanzu dai fargabar da ake da ita ta ɗan ragu bayan da aka soma yin feshin magani a wasu wurare. Sun kuma ce Unicef ta bayar da wasu magunguna da ake sawa cikin ruwan da z...
A karin farko a Tarihinta, Kasar Uzbekistan ta zo gasar cin kofin Duniya, domin Murna, An baiwa kowace dan kwallon kasar kyautar mota

A karin farko a Tarihinta, Kasar Uzbekistan ta zo gasar cin kofin Duniya, domin Murna, An baiwa kowace dan kwallon kasar kyautar mota

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kasar Uzbekistan sun je gasar cin kofin Duniya a karin farko a tarihinsu. Duka 'yan wasan kasar an basu kyautar motoci bayan sun yi nasara akan kasar Qatar a wasan karshe da suka buga. Gidan Uzbekistan aka je kuma sune suka ci Qatar Kwallaye 3-0. Bayan kammala wasan, an kawo motocin BYD guda 40 inda aka baiwa kowane dan kwallon kasar makullin sabuwar mota.
Zan iya mùtùwà a kan APC, in ji tsohon Gwamnan Abia, Uzor Kalu

Zan iya mùtùwà a kan APC, in ji tsohon Gwamnan Abia, Uzor Kalu

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan Jihar Abia, Orji Uzor Kalu, ya sake jaddada cewa a shirye ya ke ya ba da ransa akan jam’iyyar APC, musamman a jihar Abia. Ya bayyana haka ne a hirarsa da manema labarai a garinsu na Igbere, Jihar Abia. Da aka tambaye shi ko APC na da wata dama ta kayar da jam’iyyar Labour Party (LP) a zaben 2027 a jihar Abia, Kalu wanda ke wakiltar Abia ta Arewa a Majalisar Dattawa, ya ce shi da sauran magoya bayan APC za su yi aiki tukuru domin nasarar shugaban kasa a jihar. Ya ce; “APC na da karfi a Abia. Kamar yadda na fada a wata hira, wla shirye nake in ba da raina saboda jam’iyyar. Ni mamba ne na APC kuma mai tsayawa kan gaskiyar jam’iyyar. Ni cikakken dan APC ne. Shi ya sa APC ke da karfi a Abia ta Arewa. “Jam’iyyarmu za ta yi aiki tukuru domin ganin shugaban kasa ya yi na...