Monday, March 9
Shadow
Bidiyo: Ji yanda jikar Buhari ta bayana irij rasuwar da yayi wanda yasa masoyansa ke ta Hamdala

Bidiyo: Ji yanda jikar Buhari ta bayana irij rasuwar da yayi wanda yasa masoyansa ke ta Hamdala

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jikar tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari me suna Sa'adatu Muhammad ta bayyana irin rasuwar da kakanta yayi. Sa'adatu tace ya rasu yana kalmar shahada kuma ko shakuwa bai yi ba. Ta bayyana hakane a hirar da BBChausa suka yi da ita inda tace yayi cikawa me kyau. Tace game da yanda ya gudanar da mulki, a kullun Talaka ne a bakinsa, ya ki yadda a cire tallafin man fetur sannan ya bayar da tallafi ga manoma. Kalli Hirar anan
Ji bayani dalla-dalla Abin da ya sa na fice daga PDP – Atiku

Ji bayani dalla-dalla Abin da ya sa na fice daga PDP – Atiku

Duk Labarai
" Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP. A wata sanarwa da ya fitar mai kwanan watan ranar 14 ga watan Yulin 2025, Atiku Abubakar ya ce "ina sanar da jama'a ficewata daga jam'iyyar PDP ba tare da ɓata lokaci ba." "Ina son yin amfani da wannan damar na bayyana godiyata ga jam'iyyar ta PDP bisa irin damarmakin da ta ba ni: Na yi mataimakin shugaban ƙasa karo biyu a jam'iyyar sannan na yi takarar shugaban ƙsa karo biyu a PDP. A matsayina na ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa jam'iyyar ta PDP, saboda haka akwai sosa rai ƙwarai dangane da ɗaukar wannan hukunci." In ji Atiku. Dangane kuma da dalilin da ya sa tsohon mataimakin shugaban na Najeriya ya bar jam'iyyar a wannan lokaci sanarwar ta ce: Dole ne na raba gari da jam'i...
Ana ta yabawa Ambasada Lawal Kazaure saboda irin biyayyar da yawa Buhari, har jiya bai bar gefen Buhari ba

Ana ta yabawa Ambasada Lawal Kazaure saboda irin biyayyar da yawa Buhari, har jiya bai bar gefen Buhari ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"border":1,"transform":1,"square_fit":3},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Ambasada Lawal Kazaure wanda hadimin Buhari ne me biyayya sosai a gareshi na ta shan yabo a wajan musamman magoya bayan Buharin. Sun yabeshi da cewa mutum ne wanda ya nuna biyayya sosai ga Buhari. Hadimin Buhari a kafafen sada zumunta Bashir Ahmad ya bayyana cewa, biyayyar da mutane ke gani ta Lawal Kazaure ga Buhari kadan ce. A zahiri ta fi yawa.
HOTUNA: An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua, ɗan tsohon shugaban ƙasa, Umaru Musa Yar’Adua da habibiyar da Maryam Ayuba Shuaibu

HOTUNA: An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua, ɗan tsohon shugaban ƙasa, Umaru Musa Yar’Adua da habibiyar da Maryam Ayuba Shuaibu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua, ɗan tsohon shugaban ƙasa, Umaru Musa Yar’Adua da habibiyar da Maryam Ayuba Shuaibu. Daily Trust ta rawaito cewa an ɗaura auren ne a babban masallacin ƙasa a ranar Juma'a.
Kalli Yanda Sheikh Isa Ali Pantami yayi ta hada gumi a wajan saka Buhari a makwancinsa

Kalli Yanda Sheikh Isa Ali Pantami yayi ta hada gumi a wajan saka Buhari a makwancinsa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wannan hoton Sheikh Isa Ali Pantami ne yake ta hada gumi a wajan saka tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari a kabarinsa a jiya. Sheikh Isa Ali Pantami shine ya rike mukamin ministan sadarwa a zamanin mulkin Buhari.
Idan kabar mu siyasar ka ta zo karshe>>Jam’iyyar ADC ta gayawa Peter Obi

Idan kabar mu siyasar ka ta zo karshe>>Jam’iyyar ADC ta gayawa Peter Obi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jam'iyyar ADC ta gargadi Peter Obi da cewa kada ya sake ya barta. Hakan na zuwane bayan da wani shugaban magoya bayan Peter Obi me suna Yunusa Tanko yace Peter Obi zai yi takarar shugaban kasa ko da jam'iyyar ADC ko babu ita. Hakanan ya jawo hankalin Jam'iyyar ADC din data tsayar da dan kudu takarar shugaban kasa maimakon dan Arewa. Saidai a martanin shugaban matasa na jam'iyyar ADC, Comrade Abayomi Bello yace idan dai wannan magana daga bakin Peter Obi ta fito to lalla...
Wata Sabuwa: Kamin Buhari ya riga gidan gaskiya, ya saki Matarsa A’isha>>Inji Dan jarida Farooq Kperogi, Ji bayani dalla-dalla

Wata Sabuwa: Kamin Buhari ya riga gidan gaskiya, ya saki Matarsa A’isha>>Inji Dan jarida Farooq Kperogi, Ji bayani dalla-dalla

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan Jarida dan asalin Najeriya dake zaune a kasar Amurka, Farfesa Farooq Kperogi ya bayyana cewa, kamin rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ya saki matarsa, A'isha. Farooq Kperogi ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook ranar Laraba. Ya bayyana hakane a martani ga labaran dake yawo cewa A'isha tace Buhari kamin ya rasu ya ce mata ta nemar mai gafarar 'yan Najeriya. Farooq Kperogi yace bai san ingancin wannan labari ba amma abinda ya sani shine A'isha Buhar...
Bayani Dalla-Dalla: Karanta Kabakin Alherin da Gwamnatin tarayya zata rikawa iyalin Buhari, Za’a rika biyan A’isha Buhari Naira Dubu dari uku da hamsin duk wata amma daga ranar data sake yin aure shikenan za’a daina biyanta, Ji sauran Abubuwan da za’a musu

Bayani Dalla-Dalla: Karanta Kabakin Alherin da Gwamnatin tarayya zata rikawa iyalin Buhari, Za’a rika biyan A’isha Buhari Naira Dubu dari uku da hamsin duk wata amma daga ranar data sake yin aure shikenan za’a daina biyanta, Ji sauran Abubuwan da za’a musu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Bayanai sun fito kan abubuwan da gwamnatin tarayya zata yiwa iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan da ya rasu. Rahoton yace za'a rika biyan matarsa watau Hajiya A'isha Buhari Naira Dubu dari uku da hamsin duk wata. Sannan bayan wata 3 za'a rika biyan su Naira 250,000 dan kula da bukatunsu da kudin makarantar yara. Hakanan duk bayan watanni 3 za'a rika ba iyalan nasa Naira 250,000 a matsayin alawus. Hakanan kuma za'a biya musu ...
Kalli Bidiyo: Tawagar Gwamnatin Tarayya ta Ministoci da Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jagoranta sun sake zuwa yin gaisuwa ga iyalin Buhari

Kalli Bidiyo: Tawagar Gwamnatin Tarayya ta Ministoci da Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jagoranta sun sake zuwa yin gaisuwa ga iyalin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tawagar Gwamnatin tarayya data hada da Ministoci 25 da gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum wadda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jagoranta ta sake komawa gidan Marigayi, tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda sukawa iyalansa ta'aziyya. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945440978086547940?t=zC6mvDv_f5li1fDjW4PMKw&s=19 A jiya ne dai aka yi jana'izar Buhari a gidanda dake Daura wadda ta samu halartar shugaban kasa...
Kalli Bidiyo Da Duminsa: Abinda ya faru yayin da Peter Obi ya je yiwa ‘ya’yan Buhari gaisuwa ya dauki hankula sosai, Masoyan Peter Obin sai magana suke

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Abinda ya faru yayin da Peter Obi ya je yiwa ‘ya’yan Buhari gaisuwa ya dauki hankula sosai, Masoyan Peter Obin sai magana suke

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yau ne dai Peter Obi ya jewa iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari gaisuwa a gidan marigayin dake Daura. A jiya an rika cece-kucen cewa, ba'a ga Peter Obi a wajan jana'izar Buhari ba. Kwatsam yau da safe sai gashi a Daura. Ya je ya yiwa dan Buhari, Yusuf gaisuwa sannan ya je ya yiwa 'ya'yan Buhari mata gaisuwa, saidai a lokacin da yakewa 'ya'yan Buhari matan gaisuwa ne aka ga dukansu auna murmushi. Masoyan Peter Obi sun fassara hakan da cewa alamac...