Maganar Jikan Malam Ta Tabbata: Kalli Bidiyon Direba Gurgu na tuka masu kafa
Bidiyon wani Direba yana tuka masu kafa ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
Hakan ya zo daidai da maganar me sayar da maganin Kasuwa, Jikan Malam da yake cewa hakan ganganci ne.
https://twitter.com/Ameenertu_/status/1928823366967754833?t=2g49HCxDoctMzTWlmLDQ1w&s=19
Menene ra'ayinka.





