Tuesday, December 16
Shadow
Peter Obi ya amince ya zama mataimakin Atiku a takarar 2027 da sharadin cewa idan sun ci zabe Atiku zango daya zai yi ya sauka

Peter Obi ya amince ya zama mataimakin Atiku a takarar 2027 da sharadin cewa idan sun ci zabe Atiku zango daya zai yi ya sauka

Duk Labarai
Rahotanni da hutudole ke samu na cewa, Peter Obi wanda dan takarar shugaban kasa ne a shekarar 2023 ya mince ya zama mataimakin Atiku Abubakar a zaben 2027. Rahotan wanda kafar jaridar Punchng ta ruwaito yace an yi zaman tattaunawa tsakanin Atiku da Peter Obi a kasar Ingila wanda a canne aka cimma wannan matsaya. Da farko dai Atiku ya gayawa Peter Obi cewa ya zama mataimakinsa shi kuma zai yi zango data ne kawai ya sauka, Peter Obi yace a bashi lokaci zai je yayi Shawara. Saidai Rahotan yace Tuni Peter Obi ya amince da wannan tayi. A shekarar 2019 dai Peter Obi da Atiku sun yi takara tare amma tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kayar dasu.
Wallahi Hulata tafi Madugun Iska, Jahili(Kwankwaso), Kuma na fishi iya Turanci>>Alhassan Ado Doguwa

Wallahi Hulata tafi Madugun Iska, Jahili(Kwankwaso), Kuma na fishi iya Turanci>>Alhassan Ado Doguwa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan majalisar Wakilai daga jihar Kano, Alhassan Ado Doguwa ya bayyana cewa yafi Tsohon Gwamnan jihar, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso iya Turanci. Sannan ya ce hularsa ta fi Kwankwaso, ya bayyana hakane a wajan wani jawabi da yayi a gaban al'ummar mazabarsa da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta. Kalli Bidiyon a kasa: https://twitter.com/tudunwada__mi/status/1924098827432149440?t=vBKrLSgx2T5RSFf6J5VdWQ&s=19 Ga dayan Bidiyon: https://twitter.com/tudunwada__mi/status/1924...
Binani ta ƙara sayo sabon jirgi domin fara jigilar fasinja

Binani ta ƙara sayo sabon jirgi domin fara jigilar fasinja

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kamfanin Sufurin Binani Air mallakin tsohuwar ƴan takarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023 Sanata Aishatu Ɗahiru Binani ya ƙara sayo sabon jirgi a shirye-shiryen shi na fara aikin jigilar fasinja a Najeriya. Binani Air wanda ya samu lasisin fara wannan aikin lokacin ɗaya da kamfanin sufurin Rano Air, Hausa Daily Times ta gano kamfanin ya samu jinkirin fara wannan aikin a sakamakon wasu dalilai da ba kowa ya sani ba amma dai ana ganin bai rasa nasaba da rashin ƙarasowsn sauran jira...
“Wallahi yanzu haka in da zan bayar da duk abin da na mallaka don in koma gida zan yi hakan, idan na koma gida sai na zuba ruwa a ƙasa na sha, na yi sujada don gode wa Ubangiji.” Inji Matashin Najeriya dake shan Wahala A Kasar Libya

“Wallahi yanzu haka in da zan bayar da duk abin da na mallaka don in koma gida zan yi hakan, idan na koma gida sai na zuba ruwa a ƙasa na sha, na yi sujada don gode wa Ubangiji.” Inji Matashin Najeriya dake shan Wahala A Kasar Libya

Duk Labarai
"Wallahi yanzu haka in da zan bayar da duk abin da na mallaka don in koma gida zan yi hakan, idan na koma gida sai na zuba ruwa a ƙasa na sha, na yi sujada don gode wa Ubangiji." Wannan ne kalami na ƙarshe da Mukhtar ya faɗa min a tattaunawar da na yi da shi game da tafiyarsa da kuma zaman da yake yi yanzu haka a Libya. Yana daga cikin dubban matasan da ke ficewa daga ƙasashen Yammacin Afirka domin zuwa neman rayuwa mai kyau a ƙasashen Turai ta ɓarauniyar hanya, waɗanda akasarinsu kan faɗa tarkon ƙungiyoyin masu riƙe da makamai a ƙasashen yankin arewacin Afirka. Da dama daga cikinsu kan gamu da ajalinsu, ko dai a kan hanyarsu ta tafiya ko kuma a lokacin da suka tsinci kansu a ƙasashe irin Libya inda ƙungiyoyin ƴanbindiga ke yaƙi da juna sanadiyyar raunin hukumomi. Su kuma waɗan...
Shugaba Tinubu ya amince da bayar da lasisin fara aikin hakar mai a Kolmani dake tsakanin Bauchi da Gombe

Shugaba Tinubu ya amince da bayar da lasisin fara aikin hakar mai a Kolmani dake tsakanin Bauchi da Gombe

Duk Labarai
LABARI MAI ZAFI: Shugaba Bola Tinubu ya bayar da amincewar doka don fitar da dukkan muhimman lasisi da ake bukata domin aiwatar da aikin Kolmani Integrated Development Project, wani katafaren shirin hakar man fetur da darajarsa ta kai biliyoyin daloli, wanda yake tsakanin jihohin Bauchi da Gombe. Idan har ta kasance za muyi farin ciki da hakan .Alllah yasa kuma ba shirin zaben 2027 ba ne
Gobara ta tashi a makarantar Qur’ani ta Sheikh Dahiru Bauchi dake Rafin Albasa, Bauchi

Gobara ta tashi a makarantar Qur’ani ta Sheikh Dahiru Bauchi dake Rafin Albasa, Bauchi

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Bauchi na cewa, Gobara ta tashi a makarantar Sheikh Dahiru Usman Bauchi dake Rafin Albasa a jihar. Rahoton Daily Trust yace Gobarar ta cinye ginin wanda benene inda ta lalata kayan aiki dake ofis-ofis na cikin ginin. Zuwa yanzu dai ba'a gano dalilin faruwar Gobarar ba. Shugaban Gidauniyar Dahiru Bauchi, Sayyadi Aliyu Sise Dahiru ya jajantawa dalibai da malaman makarantar kan wannan ibtila'i. Yace sun godewa Allah da ba'a samu asarar rai ba. Yace Sheikh Dahiru Bauchi ne ya kafa makarantar inda Tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo ya budeta. Yacw an yi asarar litattafai na malam da na marigayi Sheikh Hadi Dahiru Bauchi, dana Ahmad Sheikh Dahiru da sauransu. Yace gobarar ta tashine bayan an tashi daga makarantar.
Hukumar tace finai finai ta jihar Kano ta dakatar da nuna fim din ‘Labarina’ da gidan Sarauta da wasu karin fina finai 20

Hukumar tace finai finai ta jihar Kano ta dakatar da nuna fim din ‘Labarina’ da gidan Sarauta da wasu karin fina finai 20

Duk Labarai
Hukumar tace finai finai ta jihar Kano ta dakatar da nuna fim din 'Labarina' da gidan Sarauta da wasu karin fina finai 20 A kokarinta na tabbatar da ana bin dokar tace fina-finai sauda kafa tare da kara dora masana'antar kannywood a kan saiti, Hukumar tace fina-finai da Dab'i ta Jahar Kano karkashin jagorancin Alh Abba El-mustapha ta dauki wani gagarun mataki domin tsaftace yadda ake sakin fina-finai barkatai batare da cika ka'idar da doka ta tanadar musu ba na kawo kowanne film gabanta a tantance shi kafin ya isa ga idanun al'umma inda ta dakatar da wasu Manyan Fina-finai har guda 22 daga sakasu a kafafen Internet ko gidan TV Abba El-mustapha ne ya bayyana wannan mataki biyo bayan tattaunawa da manyan jami'an Hukumar tare da dogon nazari domin kawo karshen korafe korafen da Hukumar ...