Thursday, December 18
Shadow
Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano, ta janye dakatarwar da ta yi daga haska wasu finafinai 22 a jihar

Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano, ta janye dakatarwar da ta yi daga haska wasu finafinai 22 a jihar

Duk Labarai
Freedom Radio ta rawaito cewa hukumar tamince da ci gaba da haska fina-finan da ta dakatar a masana'antar Kannywood domin kada masu samar da su, su tafka asara. A wata sanarwa da kungiyar masu shirya fina-finai ta jihar Kano MOPPAN karkashin shugabanta Ado Ahmad gidan Dabino ta fitar ta ce sun yi zama da shugabannin hukumar tace fina finan ta jihar Kano. Sanarwar ta ruwaito cewa, matsayar da aka cimma ta hada da ci gaba da haska fina finan da aka dakatar, tare da bayar da wa'adin mako guda ga masu shirya fina finan su mika duk wani shirin su a gaban hukumar domin tantancewa.
Ina Kira Ga Gwamnati Da Ta Taimaka Ta Dauki Nauyin Ciyar Da Ni Ko Na Tsawon Shekara Daya Ne, Domin Ina Cikin Halin Rayuwa, Saboda Yanzu Ba Na Koshi Kamar A Baya Da Zan Iya Shan Bokiti Uku Na Kunu, Ko Yau Na Ci Masar Dubu Tara Amma Ban Koshi Ba, Jiya Ma Tuwon Dubu Goma Na Ci Amma Sai Maleji Na Yi, Inji Babba

Hukumar EFCC Ta Miƙa Rukunin Gidajen Alfarma 750 Da Ta Kwace A Hannun Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Emefele Ga Ma’aikatar Gidaje Da Raya Birane Domin Sayar Da Su Ga Ƴan Najeriya, Yau Talata

Hukumar EFCC Ta Miƙa Rukunin Gidajen Alfarma 750 Da Ta Kwace A Hannun Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Emefele Ga Ma'aikatar Gidaje Da Raya Birane Domin Sayar Da Su Ga Ƴan Najeriya, Yau Talata EFCC ta danƙa gidaje 753 da ta ƙwace a hannun Emefiele ga gwamnatin taraiya Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa, EFCC, ta mika wani gidaje 753 da ke da alaka da Godwin Emefiele, tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN ga ma’aikatar gidaje da raya birane ta taraiya. Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede ne ya mika takardun rukunin gidajen ga Ministan gidaje da raya birane, Ahmed Dangiwa a yau Talata. Rukunin gidajen, wanda ba a kammala ginin su ba, na cikin gundumar Lokogoma na babban birnin tarayya Abuja. A wata sanarwa da Dangiwa ya fitar ta ce shugaba Bola Tinubu ya bayar da ...
Kalli Bidiyon: Kungiyar ‘yan Kwallo na mata na Chelsea suma suna chashewa da wakar Shake Body ta Skales

Kalli Bidiyon: Kungiyar ‘yan Kwallo na mata na Chelsea suma suna chashewa da wakar Shake Body ta Skales

Duk Labarai
Bayan Lamine Yamal na Barcelona ya hau kan wakar Shake body ta mawakin Najeriya Skales, Wakar ta watsu sosai a Duniya. A bayabayannan, Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Chelsea suma sun Chashe da wanann waka a dakin canja kaya. https://twitter.com/ChelseaFCW/status/1924415423425954121?t=fnfZmAw6UeSKouiHS0GXxA&s=19 Wakar dai ta samu an saurareta sau 324k a Spotify
Yanda Mutanen Karkara suka fi na Birni zuwa aikin Hajjijn bana ya kawo cece-kuce

Yanda Mutanen Karkara suka fi na Birni zuwa aikin Hajjijn bana ya kawo cece-kuce

Duk Labarai
Hajjin Bana ya zo da sabon salo a Najeriya inda mafi yawan wadanda ake gani na zuwa Mutanen karkara ne. Hakan ya dauki hankula musamman ganin yanda zuwan Hajjin banan yayi tsada inda mutanen Birni da yawa basa iya biya. Wasu dai na alakanta lamarin da cewa mutanen kauye akwai Noma da kiwo a yayin da wasu kuma ke zargin wasu na amfani da kudaden garkuwa da mutanene. A hajjin na bana dai an kama 'yan Bindiga da suke shirin zuwa aikin Hajji a Abuja da Sokoto wanda hakan ya saka shakku a zukatan mutane.
Wannan matashiyar me suna Zainab ta yi ridda ta koma Kirista a jihar Zamfara

Wannan matashiyar me suna Zainab ta yi ridda ta koma Kirista a jihar Zamfara

Duk Labarai
Wata matashiya me suna Miss Zainab Muhamadu a jihar Zamfara ta yi ridda ta koma Kirista inda Tuni aka kai ta Kotun shari'ar Musulunci a jihar. Zainab ta zama Kirista ne bayan da ta hadu da wani dan bautar kasa me suna Pastor Samuel da aka kai shi aiki jihar. Sun shaku sosai har daga karshe ya mayar da ita Kirista. Saidai Tuni an kamata inda a ranar juma'ar nan me zuwa za'a fara mata shari'a a kotun musulunci dake jihar Zamfara. Saidai tuni lauyoyi da kungiyoyin kare hakkin bil'adama sun taso inda suke cewa ba'a mata adalci ba, tana da 'yancin yin duk addinin da take so.
Ko da taimakonku ko babu zamu ci gaba da Yàkì sai mun ga bayan Kungiyar Hàmàs>>Netanyahu ya mayarwa da Amurka Martani kan kiran da ta mai ya daina Kàshè Falasdiynawa

Ko da taimakonku ko babu zamu ci gaba da Yàkì sai mun ga bayan Kungiyar Hàmàs>>Netanyahu ya mayarwa da Amurka Martani kan kiran da ta mai ya daina Kàshè Falasdiynawa

Duk Labarai
Firaiministan Israyla, Benjamin Netanyahu ya bayyanawa kasar Amurka cewa ko da ita ko ba taimakonta zai ci gaba da yaki a Gaza. Hakan na zuwane bayan da Dangantaka ke kara yin tsami tsakanin Amurka da Israyla. Rahotanni sun ce shugaban Amurka, Donald Trump na matsawa Benjamin Netanyahu akan ya dakatar da yakin amma sai ma kara kaimi yake. Hakanan shuwagabannin kasashen Turawa ma sun fara nuna rashin goyon bayansu ga yakin inda suka gargadi Netanyahu amma duk yayi kunnen uwar shegu.
Gwanin Ban Tausai: Ji Yanda ‘yan Achaba sukawa wani Bakanike kìsàn gilla a Sule ja saboda ya buge wani me Achaba dan Uwansu ya ji Rauni

Gwanin Ban Tausai: Ji Yanda ‘yan Achaba sukawa wani Bakanike kìsàn gilla a Sule ja saboda ya buge wani me Achaba dan Uwansu ya ji Rauni

Duk Labarai
Rahotanni daga Suleja Jihar Naija na cewa, Wani bakanike me suna Yusuf Isiaka ya gamu da fushin wasu 'yan Achaba bayan da ya buge wani daga cikinsu har ya ji rauni. Rahoton yace Yusuf yana gida sai me gidanshi ya kirashi ya bashi mota ya je ya gyara masa. Yana kan hanya ne sai ya buge wani dan Achaba wanda a cewar Rahoton dan Achabar ne ya fado masa, dan Achabar yaji rauni. Anan ne 'yan Achaba suka rufar masa da zagi da duka inda daga baya aka sasantasu, yace zai kai kara wajan 'yansanda. Ya hau mota ya ci gaba da tafiya kawai sai ya ji ana ihu Barawo, 'yan Achaba da yawa a bayansa, ganin yawansu yasa bai tsaya ba ya ci gaba da tuki inda su kuma suka ci gaba da binsa suna kara yawa sai da suka kai 50. A karshe sun cin masa suka fiddoshi daga mota suka dakeshi har ya mutu. ...