Bidiyo: Dan Najeriya mazaunin kasar Amurka ya koka da cewa ‘yan sandan Najeriya sun tareshi suna neman ya basu cin hanci
Wani dan Najeriya mazaunin kasar Amurka ya koka da yanda 'yansanda suka tareshi suna neman ya basu kudi.
https://www.youtube.com/watch?v=5TvP_dW8zH0
Saidai yace bai basu hadin kai ba kuma da suka ga dai ba zasu samu abinda suke so ba sun kyaleshi ya tafi.








