Tuesday, March 10
Shadow
Kakakin Tsohon Shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya fadi karairayin da yayi dan ya kare Buhari

Kakakin Tsohon Shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya fadi karairayin da yayi dan ya kare Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A wani littafi da ya wallafa, wanda aka ƙaddamar a ranar Talata, mai taken 'According to the President: Lessons from a Presidential Spokesperson’s Experience', Garba Shehu, kakakin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce labarin shigar ɓeraye cikin fadar shugabanm ƙasa, Vila, ba gaskiya ba ne. A cewar Garba Shehu, an ƙiƙiri labarin ne don kauda hankalin ƴan ƙasa daga rashin lafiyar Buhari a wancan lokaci.
An kama Mabarata 210 a Abuja

An kama Mabarata 210 a Abuja

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hukumar dake kula da birnin tarayya, Abuja, FCTA tace ta kama akalla mabarata 210 bisa zargin aikata laifuka. Wakiliyar hukumar, Gloria Onwuka ta tabbatar da hakaninda tace 80 daga cikin wadanda aka kama maza ne, 72 kananan yara sai 58 kuma mata ne. Tace saboda korafin yawaitar aikata laifuka ne yasa aka kama mabaratan. Tace wasu ma dauko hayar yara suke ba tare da sanin iyayensu ba suna bara dasu. Tace akwai matar da suka kama wadda tace tana da kansar mama amma da ...
Kalli Hoton Shugaban Kamfanin hada-hadar kudi na Opay

Kalli Hoton Shugaban Kamfanin hada-hadar kudi na Opay

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kamfanin Opay da ake amfani dashi ana turawa da karbar kudi da sauran hada-hadar kudi kenan dan asalin kasar China me suna, Zhou Yahui. A shekarar 2013 aka fara bude Opay a Najeriya da sunan PayCom. Daga baya aka canja mai sunan Opay
Su Atiku, Peter, Obi da Amaechi na jam’iyyar ADC sun sakawa takardar Alkawari hannu cewa duk wanda yayi nasarar lashe zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar zasu mara mai baya

Su Atiku, Peter, Obi da Amaechi na jam’iyyar ADC sun sakawa takardar Alkawari hannu cewa duk wanda yayi nasarar lashe zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar zasu mara mai baya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga jam'iyyar ADC na cewa, manyan 'yan Adawa da suka hadu a jam'iyyar sun sakawa takardar Alkawari hannu cewa kowanene a cikinsu yayi nasarar lashe zaben fidda gwani na tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar zasu mara masa baya. Daya daga cikinsu, Rotimi Amaechi ne ya bayyana haka a ganawar da yayi da jaridar Leadership. Ya bayyana cewa amma sai idan an yi gaskiya wajan gudanar da zaben fidda gwanin ba'a yi magudi ba. Saidai me magana da yawun jam'iyyar A...
Sadiya Haruna ta kara aure, ji bayani dalla-dalla kan wa ta aura, shin ta ma yi idda, sannan a ina aka daura auren?

Sadiya Haruna ta kara aure, ji bayani dalla-dalla kan wa ta aura, shin ta ma yi idda, sannan a ina aka daura auren?

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta sanar da yin aure ranar Juma'a. Ta sanar da hakanne a shafinta na Tiktok. Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan rabuwarta da tsohon mijinta wanda tawa lakabi da best choice. Saidai daya daga cikin abubuwan da mutane ke tambaya aakan auren nata shine ta ama yi idda kuwa? Ganin cewa ba'a dade da jin labarin rabuwarta da tsohon mijinta ba. Sadiya dai ta amsa wannan tambaya inda tace tun watan October suka rabu da Best Choice. Game da ya...
Kalli Bidiyo: Wallahi Buhari ya riga mu gidan gaskiya>>Inji Wannan ‘Yar Shi’ar

Kalli Bidiyo: Wallahi Buhari ya riga mu gidan gaskiya>>Inji Wannan ‘Yar Shi’ar

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata 'yar Shi'a ta ce tana rantsuwa da Allah tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rigamu gidan gaskiya. Ta bayyana hakane a Bidiyon data wallafa a shafinta na Tiktok inda tace tana fatan Allah ya masa abinda yawa 'yan shi'a. https://www.tiktok.com/@sisterzehrahbackup/video/7525857843870829879?_t=ZM-8xxdxjXKfHp&_r=1 Tace Buhari ya mutu tun kwanaki 6 da suka gabata.
Kalli Bidiyo: Idan na auri ragon Namiji wanda bai iya biyamin Bukata Nasan Wuta zai kai ni dan Wallahi maza zan rika bi>>Murja Kunya

Kalli Bidiyo: Idan na auri ragon Namiji wanda bai iya biyamin Bukata Nasan Wuta zai kai ni dan Wallahi maza zan rika bi>>Murja Kunya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} lTauraruwar Tiktok, Murja Kunya Kunya tace idan ta auri Ragon Namiji tasan wuta zai kaita saboda zata rika kalle-kalle da neman maza a waje. Ta bayyana haka a sabon Bidiyon da ta saki inda tace mata da mazansu basu iya biya musu bukata su rabu dasu zai fi ko kuma mazan da matansu basa iya biya musu bukata su rabu dasu. https://www.tiktok.com/@murjess1/video/7525912617311882514?_t=ZM-8xxdWynUzOX&_r=1 Tace ga duk me Lafiya sha'awa ta zama dole.
Bidiyo Jama’a mu ji tsoron Allah: Yanzu wai namiji sai ya baiwa abokinsa lambar wayar matarsa yace ya nemeta dan a ga ko zata yadda ta ci amanarsa>>Inji Sheikh Salihu Zaria

Bidiyo Jama’a mu ji tsoron Allah: Yanzu wai namiji sai ya baiwa abokinsa lambar wayar matarsa yace ya nemeta dan a ga ko zata yadda ta ci amanarsa>>Inji Sheikh Salihu Zaria

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama, Sheikh Abubakar Salihu Zaria a bayyana cewa, wata Sabuwar Fitina ta bullo inda ake ganin miji zai baiwa abokinsa lambar waye matarsa ya nemi yin lalata da ita wai dan a ga ko zata yadda. Malam Yace addini bai yadda da hakan ba inda yace abinda ya bayyana dashi ake amfani, ba'a son bin diddigi ana neman sai an ga laifin mutum. Sannan yayi kira ga mata su kare martabar aure. https://www.tiktok.com/@muhammadkhamis70/video/7525835977244413189?_t=ZM-8xxZiNX...
Kalli Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Rashida Mai Sa’a da wata dake son lqlqta mata aure

Kalli Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Rashida Mai Sa’a da wata dake son lqlqta mata aure

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida mai sa'a ta wallafa Bidiyon hirar ta da wata me suna Rukayya wadda tace tana so ta lalata mata aure. Rashida dai tace basu isa ba, Aurenta Allah ne ya hada kuma ita tana tare da Allah. A Bidiyon an ji matar na ta rokon Rashidan da cewa ta yafe mata. https://www.tiktok.com/@backup_rashida_mai_saa/video/7525929765497228550?_t=ZM-8xxZ8H8NRxd&_r=1 Matar dai na ta rokon Rashida ta yafe mata amma Rashida tace sam.
Allah Sarki: Kalli Bidiyon Adam A. Zango ya fara taka kafarsa bayan Hadarin da ya rutsa dashi

Allah Sarki: Kalli Bidiyon Adam A. Zango ya fara taka kafarsa bayan Hadarin da ya rutsa dashi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya fara samun Sauki inda ya fara taka kafarsa bayan hadarin da ya rutsa dashi. Adamu Zango a kwanakin baya yayi mummunan Hadari a lokacin da ake hudindimun Sallah inda har mutane biyu suka rasu a motar. A yanzu an ga ya wallafa Bidiyon yanda ya fara taka lafar tasa. https://www.tiktok.com/@iam_adam_a_zango/video/7525851223438691602?_t=ZM-8xxVgaTD8nV&_r=1 Da yawa sun mai fatan saamun sauki.