Ku jikawa ‘yan Najeriya anta saboda naji anata korafin Yunwa>>Shugaba Tinubu ga Gwamnoni
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya baiwa gwamnonin Najeriya umarnin su yiwa talakawa yayyafin Alheri saboda a cewarsa ana ta korafi.
Shugaban kasar ya bayyana cewa shine ke jagorantar kawo Chanji a Najeriya sannan kuma zasu ci gaba da yiwa 'yan Najeriya aiki tukuru.
https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1948399213571612900?t=VBsNxPK2FkRkrD-zPNnggA&s=19








