Kalli Bidiyo: Ina son in samu abin yi>>Inji Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta koka da cewa tana son ta samu abin yi.
Ta bayyana hakane a hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita a shirin ta na Gabon Show.
Ummi tace a yanzu bata da lafiya kuma tana son ta samu abin yi maimakon ta rika rokon mutane kudi.
https://www.tiktok.com/@arewa.update8/video/7530748987444333880?_t=ZM-8yJ3dpVUaVK&_r=1








