A Saudiyya zan ci gaba da zama har karshen Rayuwata>> Cristiano Ronaldo
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tauraron kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa, a kasar Saudiyya zai ci gaba da zama har zuwa karshen rayuwarsa.
Haka ya bayyana ne a wata hira da aka yi dashi.
Ronaldo ya tsawaita kwantirakinsa a kungiyar kwallo ta Alnasr har zuwa shekarar 2027.
Da yawa dai nawa Ronaldo fatan ya musulunta.








