Kalli Bidiyo: Itama Saima Muhammad ta alakanta Lalacewar Rayuwar Ummi Nuhu da rashin bin iyaye, Ji Abinda tace
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Saima Muhammad ta fito ta jaddada muhimmancin biyayya ga iyaye.
Ta bayyana hakane a yayin da ake tsaka da tattauna maganar halin ban tausai da abokiyar aikinta, Ummi Nuhu ta shiga ciki.
Ummi Nuhu a Hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita ta bayyana irin halin matsin da ta shiga ciki.
Tace tana bukatar abin yi saboda a yanzu an daina sakata a fim.
Duk da bata kira suna ba, Da yawa sun fassara cewa, Saima Muhammad da Ummi Nuhu take.
https:...







