Ji yanda Shekarau da wasu ‘yan PDP suka ki kula Atiku yayin da yaje Gaisuwar Dantata a Kano
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, tare da daukacin shugabannin jam’iyyar PDP a jihar, sun yi watsi da ziyarar da tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai ga iyalan marigayi Alhaji Aminu Dantata a ranar Lahadi.
THE GUARDIAN ta rawaito cewa Shekarau, wanda mamba ne na kwamitin amintattu na PDP kuma jagoran adawa a Kano, ba a ga fuskar sa ba a cikin tawagar manyan jami’an da suka raka Atiku yayin ziyarar ta’aziyyar da suka kai gidan marigayi Dant...








