Kalli Bidiyon: Yanda Shugaba Tinubu yayi subutar baki yace tsohon shugaban APC Dr. Rabiu Ganduje
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi subutar baki inda yace tsohon shugaban jam'iyyar APC, Dr. Rabiu Ganduje.
Shugaban na son yace tsohon shugaban jam'iyyar APC Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne a wajan wani taro.
Wasu dai Sun ce kwankwaso ne a ransa shiyasa.
https://www.tiktok.com/@comr._aliyu_ak_balarabe/video/7530686949414276357?_t=ZM-8yJmcICu4iE&_r=1
Lamarin ya dauki hankula.








