Tuesday, July 28
Shadow
Za’a yanke wutar Lantarkin Najeriya, Ji dalili

Za’a yanke wutar Lantarkin Najeriya, Ji dalili

Duk Labarai
Kamfanonin samar da wutar lantarki a Najeriya sun ce suna iya dakatar da ayyukansu na samar da wuta saboda tarin bashin da ya haura naira tiriliyan 5.2 da har yanzu gwamnati ba ta biya su ba, wanda ke barazana ga cigaban aikinsu na samar da lantarki a ƙasar, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito. Shugabar ƙungiyar kamfanonin samar da lantarkin, Dr. Joy Ogaji, ta bayyana cewa kamfanonin sun jima suna nuna kishin kasa ta hanyar ci gaba da samar da wuta duk da rashin biyan su kuɗaɗensu, amma yanzu sun gaji. Ta ce akwai sabon bashi da ya kai naira tiriliyan 1.2 daga wutar da aka samar a farkon rabin shekarar 2025, wanda ya ƙaru kan bashin da suke bin gwamnati zuwa naira tiriliyan 5.2. Wannan ya haɗa da naira tiriliyan 2 daga shekarar 2024 da kuma bashin da aka gada tun daga 2015 da ya ...
Duk da matsin rayuwa, Hukumar NBS tace Tattalin arziƙin Najeriya ya ƙaru da kashi 3.13 a farkon 2025

Duk da matsin rayuwa, Hukumar NBS tace Tattalin arziƙin Najeriya ya ƙaru da kashi 3.13 a farkon 2025

Duk Labarai
Tattalin arzikin Najeriya ya ƙaru da kashi 3.13 cikin 100 a watanni uku na farkon shekarar 2025, a cewar rahoton Hukumar Kididdiga ta Ƙasa (NBS). Sanarwar da NBS ɗin ya fitar ranar Litinin, ta ce wannan ya zarta kashi 2.27 cikin 100 da aka samu a irin wannan lokaci a shekarar 2024. Rahoton ya ce ɓangarorin da suka fi ba da gudummawa wajen haɓakar tattalin arziƙin sun haɗa da na ayyuka da kuma masana’antu. A lokaci guda kuma an sabunta ƙididdigar GDP daga shekarar 2019, inda sabon adadin ya kai naira tiriliyan 205, a cewar shugaban hukumar ƙididdiga ta ƙasa, Adeyemi Adeniran. Ya bayyana cewa sabon adadin ya ƙaru da kashi 41.7 cikin 100 idan aka kwatanta da na shekarar 2014. Adeniran ya ƙara da cewa sassa guda biyar da suka fi taka rawa wajen wannan ci gaban sun haɗa da: noman...
Da Duminsa: Wani Muhimmin abu zai faru nan da ranar Juma’a a siyasar Kano da Najeriya baki daya, Ji karin bayani

Da Duminsa: Wani Muhimmin abu zai faru nan da ranar Juma’a a siyasar Kano da Najeriya baki daya, Ji karin bayani

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa, wani muhimmin abu na shirin faruwa a siyasar Kano dama Najeriya baki daya. Rahotannin na zuwane bayan da tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kaiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ziyara a Abuja. Ganawar tasu ta kasance ta sirri Saidai bayan ganawar, Kwankwaso yace sun tattauna batun siyasa ne shi da Shugaban kasar, kuma yace akwai yiyuwar zasu yi aiki tare. Saidai bai kara cewa komai game da hakan ba. Dama da...
Kalli Bidiyo: Yanda wata masoyiyar tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta je ta fashe da kuka saboda irin son da take mata

Kalli Bidiyo: Yanda wata masoyiyar tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta je ta fashe da kuka saboda irin son da take mata

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata masoyiyar Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta sameta a wajan daukar fim inda ta fashe da kuka saboda shaukin son da take mata. An ga Bidiyon faruwar lamarin mutane na ta bayyana ra'a yoyinsu akai. https://www.tiktok.com/@real_mujahid_m.soja/video/7528790287104232710?_t=ZM-8yElyGOCeRx&_r=1 Akan samu da yawa masoya shahararrun mutane na haduwa dasu suna kuka.
Hankalin Shugaba Tinubu sam ba akan ‘yan Najeriya yake ba, ya koma tunanin yanda zai ci zabe a 2027>>Inji NLC

Hankalin Shugaba Tinubu sam ba akan ‘yan Najeriya yake ba, ya koma tunanin yanda zai ci zabe a 2027>>Inji NLC

Duk Labarai
Kungiyar kwadago ta NLC ta bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu hankalinshi ba aka 'yan Najeriya dake fama da wahala ake ba, yana kan yanda zai sake cin zabene. Shugaban kungiyar, Joe Ajaero ne ya bayyana hakan a wajan wani taro a Akwa-Ibom. Yace gwamnatocin jihohi dana tarayya suna yiwa ma'ikata sata ta hanyar hanasu hakkokinsu. Sannan ya koka da take 'yancin fadar Albarkacin baki da yace gwanati na yi.
Kasuwar Hannun Jari a Najeriya ta samu tagomashin da bata taba samu ba tun shekarar 1999

Kasuwar Hannun Jari a Najeriya ta samu tagomashin da bata taba samu ba tun shekarar 1999

Duk Labarai
Kasuwar hannun jari a Najeriya ta samu tagomashin da bata taba samu ba tun shekarar 1999. Rahoton yace tun hawan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu mulki, duka hannayen jarin dake kasuwar sun damu tagomashi na kaso 136. Kafar Nairametrrics tace wannan shine habaka irinta ta farko da kasuwar hannun jarin ta samu tun dawowar Najeriya bisa turbar Dimokradiyya.
Kamfanin Simintin BUA ya lusa nunka ribarsa inda ya samu ribar Naira Biliyan 877

Kamfanin Simintin BUA ya lusa nunka ribarsa inda ya samu ribar Naira Biliyan 877

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kamfanin simintin BUA ya samu karuwar kaso 90.5 na ribarsa a shekarar 2024 data kai Naira Biliyan 877, a shekarar 2023, kamfanin ribar Naira Biliyan 460 ya samu. Shugaban kamfanin, Dr Abdul Samad Rabiu ne ya bayyana hakan a wajan babban taron Kamfanin da ya gudana a Abuja. Yace sun samu wannan ribane duk da faduwar darajar Naira.
Ba zan shiga hadakar su Atiku ba saboda ba zasu yi nasara ba, Tinubu ne zai sake cin zabe a 2027>>Inji Tsoho Gwamnan Benue, Ortom

Ba zan shiga hadakar su Atiku ba saboda ba zasu yi nasara ba, Tinubu ne zai sake cin zabe a 2027>>Inji Tsoho Gwamnan Benue, Ortom

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa, ba zai shiga hadakar jam'iyyar adawa ta ADC ba. Yace ba zasu yi nasara ba, Tinubu ne zai sake cin zabe. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV ranar Litinin. Yace suran na da 'yancin shiga jam'iyyar ta ADC amma shi ka yana nan a jam'iyyar PDP ba zai fita ba. Ortom yace ko da ADC ta yi nasarar magance matsalolin da take fama dasu ba zata iya cin zabe ba.
Kalli Bidiyo: Ko dai auren Sadiya Haruna ba da gaske bane? Wanda ake cewa shine sabon Mijinta(Kilishi) ya fito yace ba gaskiya bane

Kalli Bidiyo: Ko dai auren Sadiya Haruna ba da gaske bane? Wanda ake cewa shine sabon Mijinta(Kilishi) ya fito yace ba gaskiya bane

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A wani lamari na ba zata, mutumin da ya karade kafafen sada zumunta wanda aka yi ta watsa cewa, shine sabon mijin Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna, ya fito yace ba shi bane. Sadiya Haruna dai ta bayyana yin sabin aure bayan rabuwa da tsohon mijinta wanda take kira da Best Choice. Saidai bata bayyana sabon mijin nata ba wanda saidai ta rika nuna Bidiyon su tare amma ba fuska. Da yawa musamma mata sun rika fadin cewa, Sadiya Haruna na da farin jini ganin cewa da aurenta ...