Kalli Bidiyo: Attalili ya bayyana sunayen Annabawa da ba’a taba jinsu ba
Babban Malamin Darika dake daukar hankula a kafafen sada zumunta, Attalili Attagazuti ya bayyana sunayen Annabawa da ba'a taba jinsu ba.
https://twitter.com/northern_blog/status/1917708087135264816?t=f7ssui8vGrqUErhMI6dhMA&s=19
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya yadu sosai inda mutane sukai ta mamakin lamarin.








