Saturday, April 11
Shadow
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Matashiyar Likitar Dabbobi, Dakta Sumayya Saeed Ta Rasu A Sokoto Sakamakon Haďaŕìn Mota

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Matashiyar Likitar Dabbobi, Dakta Sumayya Saeed Ta Rasu A Sokoto Sakamakon Haďaŕìn Mota

Duk Labarai
Allah Ya Yi Wa Haziƙar Matashiyar Likitar Dabbobi Kuma Ƴar Kasuwa, Dakta Sumayyah Saeed Abubakar Rasuwa Sakamakon Hatsarin Mota Da Ta Samu Tana Bisa Babur Mai Mota Ya Buge Su A Daren Jiya Asabar A Sokoto. An Yi Jana'izarta Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Gidan Amba, Kusa Da Gadar Bafarawa, Hanyar Zuwa Umaru Shinkafi Polytechnic, Sokoto Yau Lahadi. Allah Ya Jikanta Da Rahama! Daga Jamilu Dabawa
Kasar Burkina Faso ya dakatar da shigar mata da kayan Gwanjo daga kasar Amurka

Kasar Burkina Faso ya dakatar da shigar mata da kayan Gwanjo daga kasar Amurka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kasar Burkina Faso ta dakatar da shigar mata da kayan Gwanjo daga kasar Amurka. Gwamnatin Mulkin Soji ta shugaban kasar, Ibrahim Traore ce ta bayyana hakan. Ko da a baya ma dai Gwamnatin ta hana Kasar Saudiyya gina mata masallatai inda tace maimakon haka a gina mata masana'antu. Shugaba Ibrahim dai na ta kawo sauyi a gwamnatin kasar tun bayan da ya hau mulki.
Naira Biliyan 233 ta yi batan dabo a hukumar wutar lantarkin Najeriya

Naira Biliyan 233 ta yi batan dabo a hukumar wutar lantarkin Najeriya

Duk Labarai
Kungiyar SERAP dake saka ido kan yanda ake kashe kudin gwamnati ta nemi gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta dakata da karbo bashin Dala Biliyan 1.08 da take shirin yi. Maimakon hakan, Kungiyar ta yi kira ga gwamnatin Tinubu data yi binciken zargin batan makudan kudaden da suka kai Naira Biliyan 233 da ake yi a ma'aikatar wutar lantarki ta Nigerian Bulk Electricity Trading Plc., Abuja. SERAP tace kamata yayi a bincika idan aka samu gamsassun hujjoji game da lamarin duk wanda aka samu da laifi a hukuntashi. Sannan kuma tace idan aka kwato kudaden a yi amfani dasu wajan cike gibin kasafin kudin shekarar 2025. A satin da ya gabata ne dai bankin Duniya ya amince ya baiwa Najeriya bashin Dala Biliyan $1.08 dan amfani da kudin wajan inganta ilimi da gina gidaje da samar da a...
Kalli Bidiyo: Na taba yin Tusa a gaban Saurayina, cewar wannan matashiyar

Kalli Bidiyo: Na taba yin Tusa a gaban Saurayina, cewar wannan matashiyar

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata matashiya cikin shahararrun matan dake tattaunawa a wani shirin podcast da ake watsawa a kafafen sadarwa ta bayyana cewa ta taba yin tusa a gaban saurayinta. Da take bayar da labarin yanda lamarin ya faru, tace bata san tusar zata yi kara ba inda kawai ta saki amma sai aka ji. Ta kara da cewa, abin ban haushin ma hadda abokansa a lokacin da lamarin ya faru. Kalli Bidiyon a kasa: https://www.tiktok.com/@kt.view22/video/7489593580831493431?_t=ZM-8vIv9ZQSRZ0&_r=1 ...
Kalli Bidiyon tawagar motocin Kakakin majalisa, Sanata Godswill Akpabio da suka dauki hankula

Kalli Bidiyon tawagar motocin Kakakin majalisa, Sanata Godswill Akpabio da suka dauki hankula

Duk Labarai
Tawagar motocin da aka alakanta da kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio sun dauki hankula a kafafen sada zumunta. Bidiyon lamarin ya dauki hankula sosai inda aka jirgin sama da motar da Akpabio ke hawa a gefe guda da jami'an tsaro. https://www.tiktok.com/@xclusiveimages/video/7477150108711128325?_t=ZM-8vIu1Eix8mF&_r=1 Wasu sun yabeshi inda wasu suka sokeshi
WATA SABUWA: Na Rantse Da Kùŕ’anì Zarģìn Da Ďan Bèllo Ýa Yi Wà Shèik Balà Lau Gaskiýa Nè, Inji Mawallafin Jaridar Wikki Times

WATA SABUWA: Na Rantse Da Kùŕ’anì Zarģìn Da Ďan Bèllo Ýa Yi Wà Shèik Balà Lau Gaskiýa Nè, Inji Mawallafin Jaridar Wikki Times

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} WATA SABUWA: Na Rantse Da Kùŕ'anì Zarģìn Da Ďan Bèllo Ýa Yi Wà Shèik Balà Lau Gaskiýa Nè, Inji Mawallafin Jaridar Wikki Times Dan jaridar ya kaea da cewa "ina da shaidu da Hlhujja akan Sheik Bala Lau, idan ƙarya muke yi masa ya fito ya rantse da Ķur'ani. Kuma ba na tsòron kamu".
Wallahi Na Ťùbà Na Daina Yawon Bàŕìķi, Yanzu Mijìñ Aurè Nakè Nemà, Inji Wannan Baiwar Allah

Wallahi Na Ťùbà Na Daina Yawon Bàŕìķi, Yanzu Mijìñ Aurè Nakè Nemà, Inji Wannan Baiwar Allah

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} wannan baiwar Allahn ta bayyana tubarta inda tace ta daina yawon bariki. Ta kara da cewa, Maraici da rashine ya jefata cikin wancan hali na neman kudi ko ta hakin kaka amma tace yanzu ta tuba. Ta bayyana hakane a wani faifan Bidiyon dake ta yawo a kafafen sada zumunta.
An Yi Zargin Kimanin Riyal Din Saudiyya 750,000, Kwatankwacin Sama Da Naira Miliyan Ɗari Uku, Wasu Masu Mulkin Nijeriya Suka Rinƙa Kama Ɗakunan Alfarma, (Presidential Suits) A Manyan Otel Ɗin Kusa Da Harami Dake Makka A Kwanakin Goman Karshen Watan Ramadan Da Ya Wuce, Cewar Alaramma Isma’il Maiduguri

An Yi Zargin Kimanin Riyal Din Saudiyya 750,000, Kwatankwacin Sama Da Naira Miliyan Ɗari Uku, Wasu Masu Mulkin Nijeriya Suka Rinƙa Kama Ɗakunan Alfarma, (Presidential Suits) A Manyan Otel Ɗin Kusa Da Harami Dake Makka A Kwanakin Goman Karshen Watan Ramadan Da Ya Wuce, Cewar Alaramma Isma’il Maiduguri

Duk Labarai
An Yi Zargin Kimanin Riyal Din Saudiyya 750,000, Kwatankwacin Sama Da Naira Miliyan Ɗari Uku, Wasu Masu Mulkin Nijeriya Suka Rinƙa Kama Ɗakunan Alfarma, (Presidential Suits) A Manyan Otel Ɗin Kusa Da Harami Dake Makka A Kwanakin Goman Karshen Watan Ramadan Da Ya Wuce, Cewar Alaramma Isma'il Maiduguri Daga Jamilu Dabawa
‘Yan shi’a sun gargadi Gwwmnatin tarayya ta sakar musu mutanensu ko kuma su kai kara kotu

‘Yan shi’a sun gargadi Gwwmnatin tarayya ta sakar musu mutanensu ko kuma su kai kara kotu

Duk Labarai
Kungiyar 'yan uwa musulmi wanda aka fi sani da shi'a sun nemi a sakar musu mutanensu sama 60 da suka hada da kananan yara wanda suka ce zasu maka gwamnatin tarayya, da Hukumar sojoji da ta 'yansanda a kotu idan ba'a sakar musu mutanensu ba. Kungiyar ta kara da cewa, a ko da yaushe zata iya kai kara kotu muddin ba'a sakar mata da membobinta ba. Kungiyar ta bayyana hakanne a wata sanarwa da ta fitar ga manema labarai a Abuja ranar Juma'a. Ta kara da cewa, an kama membobin nata ne a wajan wata zanga-zangar lumana da suka gudanar kwanannan a Abuja. Gamayyar Lauyoyin kungiyar da suka hada da Mr. Bala Dakum, da kuma Yusha'u Usman Dakum sunce kusan membobin kungiyar Shi'a 26 da suke wakilta ne aka kashe ranar March 28, 2025 bayan da suka fito zanga-zanga. Sunce 'yan shi'ar na guda...