Saturday, December 6
Shadow
Ba addini ne kawai ke haifar da rikicin Najeriya ba – EU

Ba addini ne kawai ke haifar da rikicin Najeriya ba – EU

Duk Labarai
Ƙungiyar Tarayyar Turai ta EU ta ce ta fahimci cewa ba addini ne kaɗai ke haifar da rikice-rikice a Najeriya ba. Cikin wata sanarwa kakain ƙungiyar da Anouar El Anouni ya fitar ya ce ƙungiyar EU na jajanta wa imjutanen da rikicin ya rutsa da su kudanci da arewa maso gabashin ƙasar. Matakin na ƙungiyar EU na zuwa ne bayan da shugaban Amurka, Donald Trump ya yi barazanar ɗaukar matakin soji kan Najeriya, kan abin da ya kira kisan Kiristoci a ƙasar. Sai dai EU ta ce akwai abubuwa da dama da ke haifar da rikicin ba addini kaɗai ba. “Mun fahimci cewa akwai abubuwa masu yawa da ke haifar da rikici a Najeriya, addini guda ne daga cikinsu, amma ba shi kaɗai ba,'' in ji Mista El Anouni.
A karo na 2, Sanata Godswill Akpabio karara ya bayyana tsoron Trump yake ji yayin da ‘yan Najeriya suka bukaci jin Abinda majalisar Dattijai zata ce kan Barhazhanar da Trump din yawa Najeriya

A karo na 2, Sanata Godswill Akpabio karara ya bayyana tsoron Trump yake ji yayin da ‘yan Najeriya suka bukaci jin Abinda majalisar Dattijai zata ce kan Barhazhanar da Trump din yawa Najeriya

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa an samu wata sa in sa tsakanin Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio da mataimakinsa, Sanata Jibrin Barau. A na daf da gama zaman majalisar na ranar Talata ne sai Akpabio yace 'yan Najeriya da yawa sun mika musu bukatar jin abinda zasu ce kan barazanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump yawa Najeriya. Saidai yace wanene shi, bai isa ya baiwa Trump Amsa ba, suna jiran abinda duk Gwamnatin tarayya tace akan lamarin haka za'a yi. Saidai Sanata Barau Jibrin ya mike yacewa Akpabio ka daina jin tsoron Trump kai ne mutum na 3 mafi mukami a Najeriya kasa me cin gashin Kanta. Barau yace Trump makaryaci ne kuma yawa Najeriya karyar cewa ana yiwa kiristoci kisan kiyashi kuma ya kamata a gaya masa ba gaskiya bane abinda ya fada. Saidai Akpab...
Gwamnatin Najeriya ta gargadi Trump kada ya dauki matakin da zai Tharwatsa Najeriya ta koma kamar kasar Sudan

Gwamnatin Najeriya ta gargadi Trump kada ya dauki matakin da zai Tharwatsa Najeriya ta koma kamar kasar Sudan

Duk Labarai
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar ya yi watsi da gargaɗin Shugaba Trump na ɗaukar matakin soji kan Najeriya. Yayin da yake jawabi a taron manema labarai da ya gudanar a birnin Berlin tare da takwaransa na Jamus, Mista Tuggar ya ce Najeriya na bayar da ƴancin addini tare da aiki bisa doron doka. ''Kundin tsarin mulkin Najeriya da dokokin ƙasar sun haramta cin zarafin addini tare da bayar da damar ƴancin gudanar da addini'', in ji shi. ''Babu yadda za a yi gwamnatin Najeriya ta goyi bayan ta kowane fanni na yadda za a ci zarafin mabiya wani addini'', in ji Tuggar. Ministan harkokin wajen na Najeriya gwamnatin ƙasar ba za ta yarda a mayar da ƙasar tamkar Sudan ba. ''Abin da muke so duniya ta fahimta shi ne ba ma so a ƙirƙiri wata Sudan ɗin, Najeriya na da y...
Hukumar ‘Yansandan farin kaya DSS ta kori ma’aikata 115 daga aiki

Hukumar ‘Yansandan farin kaya DSS ta kori ma’aikata 115 daga aiki

Duk Labarai
Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS ta ce ta kori wasu jami'anta 115 daga aiki, saboda abin da ta kira wasu sauye-sauye da hukumar ke yi. Cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na X, a ranar Talata, DSS ta shawarci al'umma su kauce wa mu'amala da jami'an a matsayin wakilan hukumar. Hukumar ta kuma wallafa sunaye da hotonan jami'an 115 da ta ce ta koran a shafinta intanet. Bayanan mutanen da hukumar ta fitar sun nuna cewa an kori mutanen ne tsakanin shekarar 2024 zuwa 2025. Matakin na zuwa ne bayan da a watan Oktoban da ya gabata hukumar ta kama wasu tsoffin jami'anta biyu bisa zargin amfani sa sunan hukumar suna damfarar mutane.
Reverend Ezekiel Dachomo ya tsynewa Reno Omokri saboda Reno Omokrin yace Babu wata Mhuzghunawa da akewa Kirista

Reverend Ezekiel Dachomo ya tsynewa Reno Omokri saboda Reno Omokrin yace Babu wata Mhuzghunawa da akewa Kirista

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Reverend Ezekiel Dachomo daga Jihar Filato ya tsinewa Reno Omokri saboda yace babu wata Mhuzghunawa ko Khisan Kyiyashi da akewa Kiristoci a Najeriya. Ezekiel wanda shine shugaban cocin Church of Christ in Nations (COCIN) a karamar hukumar Barkin Ladi yace Reno Omokri yana hada kai da Gwamnati yana cimma wani burinshi inda yace amma abin ya zo karshe a wannan karin ba zai yi nasara ba. Hakana Ezekiel ya kuma tsinewa wasu membobin CAN da suma suka ce ba'awa Kiristoci Kyisan Kyiya...
Malam Ibrahim Mu’azzam me fadakarwa a Shafukan sadarwa yayi sha’awar barin harkar Wa’azi ya koma Harkar Film bayan da ya ga an baiwa wata ‘yar Film kyautar Motar GLK

Malam Ibrahim Mu’azzam me fadakarwa a Shafukan sadarwa yayi sha’awar barin harkar Wa’azi ya koma Harkar Film bayan da ya ga an baiwa wata ‘yar Film kyautar Motar GLK

Duk Labarai
Malam Ibrahim Mu'azzam dake fadakarwa a kafafen sada zumunta yayi sha'awar barin wa'azi ya koma Film bayan da ya ga an baiwa wata 'yar Film kyautar Motar GLK. Malam yace idan ya shiga film din wata kila shima a samu wani ya bashi kyautar motar, daga nan sai ya tuba ya koma ya ci gaba da wa'azin. Saidai Da alama wannan magana yayi ta ne a matsayi shagube ko zunde. https://www.tiktok.com/@ibrahim.muazzam07/video/7568017979439467794?_t=ZS-917c65Kl80v&_r=1
Kalli Bidiyon: Malam Nata’ala yayi mummunan Qarshe saboda yaqi wa’aztuwa ya Rasu yana Fim, dan haka ina fatan Allah ya Azabtar dashi>>Inji Matashin Ustazu Haruna Adam Bauchi

Kalli Bidiyon: Malam Nata’ala yayi mummunan Qarshe saboda yaqi wa’aztuwa ya Rasu yana Fim, dan haka ina fatan Allah ya Azabtar dashi>>Inji Matashin Ustazu Haruna Adam Bauchi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matashin Ustazu Haruna Adamu Bauchi yace ba zasu yi wa 'yan fim fatan Rahamar Allah ba saboda abubuwa da yawa sun faru da ya kamata ace sun wa'aztu amma sun ki wa'aztuwa. Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa daya wallafa a Tiktok. Matashin malamin yace Malam Nata'ala yana kwance a gadon Asibiti amma bai daina yabon 'yan fim ba da masana'antar Kannywood. Yace dan haka Allah ya masa abinda ya ga dama. https://www.tiktok.com/@engr.haarun.adam.bauchi/video/7568816803867118868?_...