Saturday, March 7
Shadow
Da Duminsa: Gwamnati ta kara farashin man fetur

Da Duminsa: Gwamnati ta kara farashin man fetur

Duk Labarai
Rahotanni da muke samu na cewa Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya kara kudin man fetur. Rahotan yace a yanzu sabon farashin man ya kai Naira 1060 akan kowace lita a Abuja inda kuma a Legas ake sayansa akan Naira 1025 akan kowace lita. Makonni 3 da suka gabata ne dai kamfanin na NNPCL ya kara farashin man fetur din zuwa 1030 akan kowace lita. Hakan na zuwane bayan da shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya baiwa 'yan Najeriya zabin sayen man fetur akan Naira 1000 ko su koma amfani da CNG wanda ake saye akan Naira 200 kan kowace lita.
Gwamnatin Taryya ta bude shafin baiwa kasuwanci masu rijista bashin Naira Miliyan daya dan kara jari, duba yanda zaku yi rijista

Gwamnatin Taryya ta bude shafin baiwa kasuwanci masu rijista bashin Naira Miliyan daya dan kara jari, duba yanda zaku yi rijista

Duk Labarai
Gwamnatin Tarayya ta hannun bankin Bank of Industry ta bude damar baiwa 'yan kasuwa masu rijista da CAC damar karbar bashin Naira Miliyan 1. Kasuwanci masu rijista da hukumar CAC ne kawai zasu samu wannan bashi kuma za'a baiwa 'yan kasuwa miliyan 75 ne wannan bashi inda aka ware Naira Biliyan 75 dan wannan aiki. Ba'a bukatar ka bayar da collateral ko abinda ake cewa jingina da Hausa kamin ka samu wannan bashi. Ga wadanda ke son yin rijista ga Link din a kasa: https://fgnboimsmeinterventionloan.boi.ng/signup Idan kuma wani dalili yasa ba zaka iya cikewa ba, zamu iya cike maka akan farashi me rahusa. Dan haka sai a tuntubemu akan wannan lamba 09070701569 ga wadanda ke son a cike musu. Amma fa ba kyauta bane. A jiya,Litinin ne aka kaddamar da wannan sabon shafi inda jami'...
Farashin buhun shinkafa ya kai Naira Dubu dari da Sittin(160,000)

Farashin buhun shinkafa ya kai Naira Dubu dari da Sittin(160,000)

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga jihar Gombe na cewa farashin Buhun shinkafa ya kai Naira Dubu 160 a yayin da matsalar wutar lantarki ta kara tsananta. Daya daga cikin dillan shinkafar, Mr Usman Sani ya bayyana cewa, farashin shinkafar ya tashine saboda karancinta a kasuwa da kuma matsalar wutar lantarki da aka shiga. Hakanan wasu masu harkar shinkafar a jihar sun bayyana cewa matsalar wutar lantarkin tasa sun kulle kamfanoninsu. Lamarin rashin wutar lantarki dai yayi kamari matuka inda ...

Yadda mace zata dawo da budurcinta

Gaban mace
Babu wata hanya da ake amfani da ita wajan dawo da budurci da zaran mace ta rasashi. Saidai a al'adance ana bayar da magungunan matsi wanda ake ikirarin suka sa gaban mace ya matse bayan ta rasa budircinta. Rasa budurci ba yana nufin gaban mace zai bude bane, hakanan ba dole mace sai ta ga jini ba bayan rasa budurcinta ba. A likitance ma akan yiwa mace aiki ta yanda gabanta zai tsuke idan ya kasance ya bude da yawa. Abubuwan dake sa gaban mace ya bude sun hada da haihuwa da yawan shekaru.

Jinin haila mai wasa

Jinin Al'ada
Mafi yawancin mata sukan yi jinin al'ada na tsawon kwanaki 4 zuwa 7 ne. Yawanci ana yin jinin al'ada ne bayan kwanaki 28. Sannan wasu matan sukan yi shi bayan kwanaki 21 ko 35 duk idan hakan ta faru ba matsala bane. Jinin Haila yakan zama mai wasa ta hanyar canjawar kwayoyin halitta, shan wasu magunguna, shiga halin damuwa ko matsi, da dai sauran dalilai. Zaki iya gane cewa jinin Al'adarki ya zama mai wasane idan wadannan abubuwan suka faru: I dan jinin Al'ada yazo a kasa da kwanaki 21. Ko kuma idan ya wuce kwanaki 35 bai zo ba. Rashin ganin jinin al'ada sau 3 a jere. Ganin Jinin Al'ada me kauri fiye da yanda aka saba gani ko ganin wanda ya tsinke sosai fiye da yanda aka saba gani. Jinin al'ada wanda ya wuce kwanaki 7 ana yinsa. Idan ya zama jinin Al'ada ya sassa...
Wani abu da ba’a san ko menene ba ya Bugi jirgin saman Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima inda ya lalatashi yayin da yake kasar Amurka

Wani abu da ba’a san ko menene ba ya Bugi jirgin saman Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima inda ya lalatashi yayin da yake kasar Amurka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wani abu da ba'a san ko menene ba ya daki Jirgin saman Mataimakin Shugaban kasa,Kashim Shettima. Hakan yasa dole ya fasa halartar taron Commonwealth da yayi shirin zuwa. Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne ya wakilta Kashim Shettima ya halarci taron a madadinsa amma hakan bai yiyu ba. Sanarwar hakan ta zo ne daga bakin me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar yada labarai, Bayo Onanuga. Lamarin ya farune a yayin da Shettima ya tsaya a filin Jirgin sama n...

Magani matsi na mata

Gaban mace
HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE kayan hadi Ganyen magarya zogale bagaruwaganyen bagaruwaalimsabulun salosabulun zaitunsabulun habbatussauda.Miskimadararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shiga\ MATSI 2 idan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar budurwa to ki rike wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka 1 .Ki sami aloevera da karo da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace anso ki ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi 2 .sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki dauko man zaitun ki...

Yadda ake aya mai sugar

Abinci
AYA MAI SUGAR INGREDIENTS :-▪Aya Kofi 4▪Sugar Kofi Biyu▪Gishiri Karamin Cokali▪Flavour Karamin Cokali Method: Ki surfa aya ki wanke ta tas, ki xuba a tukunya ki soyata har sai kinga ta soyu, ki ajeta a side. Ki zuba sugar 1 cup a tukunya da ruwa 1 cup da gishiri rabin karamin cokali ki dora a wuta ya dahu har sai sugar tayi danko ta fara kumfa sai ki zuba wannnan aya kina juyawa har sai ta hade. Ki juye a faranti. Ki dakko sauran sugar kiyi kamar na farko ki kuma xuba ita wannan ayar da kika sawa sugar da farko. In tayi ki juye a faranti ki zuba flavor ki juya. Amfanin sa sugar sau biyu yafi haske ne in ba kya so kina iya sawa sau daya.