Saturday, March 7
Shadow

Gishiri na maganin sanyi

Magunguna
Eh a gargajiyance ana amfani da gishiri wajan magance cutar sanyi musamman ga mata. Idan mace na fama da kaikayin gaba, ana samun ruwan dumi a zuba gishiri a ciki kadan a zauna a ciki na 'yan mintuna. Hakanan ana wanke gaban macen idan ba'a samu damar zama a ciki ba. Amma kada a tura gishirin a cikin gaban. Za'a iya yin haka kullun sau daya har a samu sauki. Hakanan idan ana fama da kaikayin makogoro ko hanci ya toshe, shima ana amfani da ruwan dumi a zuba gishiri a ciki a rika wasa dashi a cikin makogoron.

Zan iya sallah da janaba

Ilimi
Idan Janaba ta kama mutum,sai yayi wanka sannan yayi sallah. Idan kuma yanayin rashin Lafiya, Sanyi me tsanani ko idan kamin a gama wankan lokacin Sallah zai fita, toh ana iya yin Taimama a yi Sallah. Saidai daga baya dole za'a samu ruwa a yi wanka dan ci gaba da sallah. Janaba tana kama mutum ne idan yayi jima'i mace. Yin jima'i ba yana nufin sai an fitar da maniyyi ba, da zarar kan kaciyarka ta bace a cikin farjin mace, to wankan janaba ya kamaka. Hakanan idan ka yi bacci ka yi mafarki kana jima'i, ka fitar da maniyyi shima zaka yi wankan janaba. Hakanan idan ka yi wasa da kanka ka fitar da maniyyi shima sai an yi wankan janaba.

Rayuwar Sayyadina Umar Da Ayyukansa Na Yada Addinin Musulunci

Duk Labarai
Cikakken Sunansa da Asalinsa Sunansa Umar Dan Khaddabi Dan Nufail Dan Abdul Uzza Dan Rayahi Dan Abdullahi Dan Kurdi Dan Razahi Dan Adiyyu Dan Ka’abu Dan Lu’ayyu Dan Galibu al Adawi al Kurashi. Ya hadu da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama a zumunci ta wajen kakansa na Takwas, wato Ka’abu Dan Lu’ayyu, wanda shi ne kakan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama na bakwai. Mahaifiyarsa ita ce Kanwar Abu Jahli, Hantamah diyar Hisham Dan Mughirah daga kabilar Makhzum. Haifuwarsa: An haifi Sayyidina Umar Radiyallahu Anhu bayan yakin nan da aka fi sani da Harbul Fijar, a shekara ta Arba’in da uku kafin hijira. Don haka Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya girme shi da shekaru goma cif. Siffarsa da Dabi’unsa: An siffanta Sayyidina Umar Radiyallahu Anhu da cewa, mutum...
DPO din ‘yansanda ya yanke jiki ya fadi ya mùtù

DPO din ‘yansanda ya yanke jiki ya fadi ya mùtù

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} DPO na ofishin 'yansanda dake Ijanikin a CSP Bolaji Olugbengajihar Legas ya mutu. Rahotanni sun ce yana zaune a ofishinsa kawai ya yanke jiki ya fadi ya mutu tun kamin a kaishi Asibiti. Tuni dai aka kai gawarsa zuwa Mutuware. Lamarin ya farune ranar 17 ga watan Oktoba. Zuwa yanzu dai hukumar 'yansandan bata ce uffan kan lamarin ba.

Amfanin tumatir a jikin mace

Magunguna
Tumatir na daga cikin manyan abinci ko sindarin hada abinci da ake amfani dashi a Duniya dama Najeriya, Musamman kasar Hausa. A wannan rubutu, zamu yi bayanin Amfanin Tumatir ga jikin mace: Lafiyar Zuciya: Tumatir na taimakawa wajan karawa zuciyar dan Adam Lafiya sosai idan ana shan sa. Yana rage hadarin kamuwa da cutar ta zuciya sosai. Yana Zama Rigakafi ga cutar Daji: Shan Tumatir na zama rigakafi ga cutar daji ko ace Cancer, hakanan yana taimakawa ga masu neman haihuwa. Kara Lafiyar Ido: Tumatur na kara lafiyar Ido, musamman masu fama da matsalar ido, idan suna shan Tumatir zasu samu karfin gani musamman da dare. Yana da Matukar Amfani ga masu fama da cutar Sugar. Tumatir Na maganin kumburin Jiki. Tumatir na Taimakawa sosai wajan karawa garkuwar jikin mutum karfi. ...
DA ƊUMI-ƊUMI: Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano Ta Cika Hannu Da Kwamishinaɲ Jihar Jigawa yana tsaka da Làląta Da Mątar Aúrê

DA ƊUMI-ƊUMI: Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano Ta Cika Hannu Da Kwamishinaɲ Jihar Jigawa yana tsaka da Làląta Da Mątar Aúrê

Jihar Jigawa
Biyo bayan wani sumame da ta kai dangane da bayanan da ta samu, hukumar (HISBAH) ta Jihar Kano ta yi ram! Da kwamishinan ayyuka na musamman na Jihar Jigawa, Auwal Ɗalladi Sankara, a bisa zargin láląta da mátar aúré. A rahoton da Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta samu, mijin matar ne ya shigar da ƙara a gaban hukumar yana tuhumar kwamishinan da yin tarayya da matar tasa wanda hakan ya sanya hukumar yi masa ƙofar rago tare da kama shi. Majiya daga Jaridar Daily Nigerian da Sahara Reporters sun tabbatar da cewa yanzu haka kwamishinan yana tsare a hedikwatar hukumar ta (HISBAH) da ke Kano tun daren jiya Alhamis bayan kama shin, wanda kuma bayan kammala bincike ne za a gurfanar da shi a gaban kotu. Me zaku ce?
Hotuna: Kalli yanda matashi dan fafutuka Khalid ya koma bayan da Hukumar DSS ta sakoshi, an tsareshi tsawon makonni 11 saboda yin zanga-zangar tsadar rayuwa a Kaduna

Hotuna: Kalli yanda matashi dan fafutuka Khalid ya koma bayan da Hukumar DSS ta sakoshi, an tsareshi tsawon makonni 11 saboda yin zanga-zangar tsadar rayuwa a Kaduna

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Matashi Khalid Aminu kenan a wadannan hotunan bayan da wanda suka nuna yanda yake kamin a kamashi da kuma yanda ya koma bayan an sakoshi daga hannun hukumar tsaro ta kasa, DSS. An kamashi ne dai bayan da ya shiga yin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka yi a baya kuma ya shafe makonni 11 a tsare inda gwamnati ta tuhumeshi da tunzura jama'a a kotu, saidai yayi nasara akan gwamnatin. Ya wallafa bayanai a shafinsa na sada zumunta inda yake kara tabbata...