Kalli Yanda aka ratayawa wata Barauniya taya za’a koneta bayan kamata tana sata
Wannan wata mata ce da ake zargi da satar kayan dalibai a garin Gyado na jihar Benue inda ake zargin tana Amfani da makullin dake bude dakin daliban.
Bayan kamata an daketa sannan aka rataya mata taya dan konata.








