Saturday, March 7
Shadow
Wata Sabuwa: Kalli Bidiyon Wasu ‘yan Madigo dake tiktok ya bayyana

Wata Sabuwa: Kalli Bidiyon Wasu ‘yan Madigo dake tiktok ya bayyana

Jaruman Tiktok
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"addons":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A yayin da ba'a dade da dambarwar fita Bidiyon wasu masu yin Tiktok tsirara ba, a halin yanzu kuma wasu sabbin Bidiyon 'yan Tiktok ne 'yan mata na madigo ya sake bayyana. Bidiyo dai na ta yawo inda ake jin muryar wata na kuka da zargin wadda take so ta yaudareta. Abinda hutudole ya fahimta shine lamarin ya faru ne tsakanin wata me suna Maryam Sadik da kuma masoyiyata wadda akale kina da Pinki. An dai ji muryar dukansu kowace ta na magana da kokaw...
Ba gaskiya bane Tsare-tsaren Gwamnatin Tinubu basa aiki>>Gwamnatin Jihar Bauchi ta mayarwa da Bankin Duniya martani

Ba gaskiya bane Tsare-tsaren Gwamnatin Tinubu basa aiki>>Gwamnatin Jihar Bauchi ta mayarwa da Bankin Duniya martani

Duk Labarai
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya karyata ikirarin Bankin Duniya na cewa, Tsare-tsaren gwamnatin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suna aiki. Wakilin Bankin Duniya, Dr Ndiame Diop A baya a wajan wani taro a Abuja ya bayyana cewa, suna sane da 'yan Najeriya na cikin wahala amma tsare-tsaren da gwamnati ta dauko masu kyau ne dan haka a kara hakuri. Yayi gargadin cewa idan aka dawo da biyan tallafin man fetur da na dala kasar ta Najeriya na iya fadawa cikin balai. Saidai a martaninsa kan wannan lamari, Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad yace wannan magana ba gaskiya bace, tsare-tsaren na gwamnatin Tinubu basa aiki. Yace a karin farko da gwamnati ta kawo wadannan tsare-tsare da canje-canje sun goyi bayanta amma maganar gaskiya yanzu mutane suna cikin wani hali. ...
Kalli Bidiyo: Miliyan 14 kacal ake biyan mu a wata kuma basa isa>>Inji Sanata Kalu

Kalli Bidiyo: Miliyan 14 kacal ake biyan mu a wata kuma basa isa>>Inji Sanata Kalu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Sanata Uzor Kalu dake cikin majalisar dattawan Najeriya ya bayyana cewa Naira Miliyan 14 kacal ake biyansu a matsayin Albashi. https://twitter.com/channelstv/status/1846980630740955439?t=2GIoka_I1VtpNTpfZdhtvA&s=19 Ya bayyana hakane a wata gira da kafar Channels TV ta yi dashi inda yace kudin ma basa isarsu. Yace a cikin wadannan kudadene suke biyan ma'aikatansu da shan mai da zuwa mazabunsu su yi aiki. Da yake magana akan motoci masu tsada da aka ...
Kalli Bidiyon yanda wani fasto ke koyawa mabiyansa ya da zasu kwanta da iyalansu da ya dauki hankula

Kalli Bidiyon yanda wani fasto ke koyawa mabiyansa ya da zasu kwanta da iyalansu da ya dauki hankula

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"addons":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wani fasto daga kasat Uganda ya dauki hankula bayan da aka ga yanda yake koyawa mabiyansa yanda zasu kwanta da iyalansu. https://twitter.com/zoomafrika1/status/1846650237177549280?t=aPhIa4SIybUdHx15bYEXWg&s=19 Lamarin dai ya jawo Allah wadai inda wasu ke tantamar anya kuwa faston gaskiyane?
Bankin Duniya ya gargadi Shugaba Tinubu kada ya sake ya dawo da tallafin man fetur inda yace idan aka ci gaba da biyan tallafin kasar zata fada bala’i

Bankin Duniya ya gargadi Shugaba Tinubu kada ya sake ya dawo da tallafin man fetur inda yace idan aka ci gaba da biyan tallafin kasar zata fada bala’i

Duk Labarai
Bankin Duniya ya gargadi gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da kada ta sake ta dawo da biyan tallafin man fetur inda yace idan aka dawo aka ci gaba da biyan tallafin man fetur din,kasar zata fada bala'i. Wakilin bankin Duniyar, Dr. Ndiame Diop ne ya bayyana haka a wajan wani taro a Abuja inda yace duk da yake wadannan tsare-tsare na gwamnati na saka mutane cikin wahala amma sune mafita. Bayan cire tallafin man fetur farashinsa ya tashi daga Naira 198 akan kowace lita zuwa sama da Naira 1000 akan kowace lita. Hakanan itama dala bayan cire tallafinta ta tashi daga 600 zuwa 1700 akan kowace dala. 'Yan Najeriya da yawa dai na kokawa akan wannan tsari. Ministan kudi, Mr. Wale Edunya tabbatar da cewa, Gwamnati zata tsaya tsayin daka akan wadannan tsare-tsare ba zata koma b...
Kalli Hoto: Wani mutum ya Mùtù yana tsaka da lalata da wata mata a Jihar Naija

Kalli Hoto: Wani mutum ya Mùtù yana tsaka da lalata da wata mata a Jihar Naija

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wani mutum ya mutu yana tsaka da lalata da wata mata a jihar Naija. Lamarin ya farune a karamar hukumar Paiko dake jihar ranar 15 ga watan October. Kakakin 'yansandan jihar, SP Wasi’u Abiodun ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace zuwa yanzu ba'a kai ga tantance mutumin ba ko danginsa saboda babu wata shaida ko waya a tare dashi. Yace mutumin ya shiga otal dinne da wata mata wadda ake kyautata zaton karuwace bayannan ya yanke jiki ya fadi. Yace an ...
Da makaman Gwamnati ‘yan Bìnďìgà ke kai hare-hare a kasarnan>>Inji me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malan Nuhu Ribadu

Da makaman Gwamnati ‘yan Bìnďìgà ke kai hare-hare a kasarnan>>Inji me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malan Nuhu Ribadu

Duk Labarai
Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya bayyana cewa, da makaman Gwamnati 'yan Bindiga ke amfani suna kai hare-hare a kasarnan. Ya bayyana hakane a wajan taron lalata muggan makamai da suka yi yawa a tsakanin mutane. Yace yawanci makaman na zuwa hannun 'yan Bindigar ne daga wajan bata garin jami'an tsaro. Yace gwamnati zata yi dukkan mai yiyuwa dan magance wannan matsalar.
Ku kula da yanda kuke kashe kudadenku, Najeriya matalauciyar kasa ce

Ku kula da yanda kuke kashe kudadenku, Najeriya matalauciyar kasa ce

Duk Labarai
Gwamnatin Tarayya ta baiwa 'yan Najeriya shawarar cewa su daina kashe kudi barkatai. Tace su rika lissafi da iyalansu suna kiyaye yawan kudaden da zasu kashe. Ministan kasafin kudi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ne ya bayyana haka. Ministan yace Najeriya bata da kudin da ake tsammani dan haka kasar da mutanen kasar su san irin yawan kudin da zasu rika kashewa. Yayi bayanin ne a Abuja a wajan watan ganawa tsakanin Gwamnatin tarayya da wakilan kungiyar kwadago na NLC da TUC. Hakan na zuwane a yayin da ake fama da matsin tattalin arziki da tsadar rayuwa a Najeriya. Minista Bagudu ya goyi bayan tsare-tsaren Gwamnatin tarayyar inda yace sun samu kudi kuma zasu gudanar da tsari me kyau a kasarnan.