Friday, March 6
Shadow

Ganin jini a daren farko

Auratayya
Idan mace bata taba saduwa da namiji ba kuma yarinya ce sosai wadda ba ta da yawan shekaru, a daren farooda mijinta yayi jima'i da ita zasu iya ganin jini. Ganin jinin ba matsala bane saboda akwai wata fata dake rufe farjin mace wadda sai an sadu da ita take budewa wanda hakan zai iya sawa ta ji zafi kuma har jini yana iya fita. Saidai a sani rashin ganin jinin ba matsala bane kuma hakan ba yana nufin mace tasan maza bane kamin ta yi aure. Abu ne wanda yana faruwa sosai ga mace wadda bata taba sanin namiji ba a daren farko a sadu da ita kuma ba zata ji zafi ba hakanan ba za' ga jini ba. Daya daga cikin dalilan dake kawo haka shine watakila fatar data rufe saman farjinta wadda sai an sadu da ita zata yage ta riga ta yage tun tana gidansu. Akwai dalilai dake saka wannan fata t...
Hoto: An kama matar aure, Balkisu Sulaiman da yaron mijinta ya mata ciki bayan ta haihu ta yadda dan a kwata

Hoto: An kama matar aure, Balkisu Sulaiman da yaron mijinta ya mata ciki bayan ta haihu ta yadda dan a kwata

Duk Labarai
An kama matar aure, Barkisu Sulaiman a garin Karaworo,Lokoja jihar Kogi bayan data jefar da dan data haifa a kwata. Matar dai mijinta bashi da lafiya yana kwance yana jinya. Shine aka samu wani daga cikin yaran mijin ya rika lalata da ita har ciki ya shiga. Anan ne dai yaron mijin ya tsere sannan kuma yace bashi ne ya mata cikin ba kuma ta gaggauta zubar da cikin. Tuni dai jama'ar gari suka kamata suka mikata wajan hukumar NSCDC. Jami'in hukumar na jihar Kogi, Paul Igweibuke ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace suna tsare da matar. Mijin Barkisu dai ya samu matsalar ciwon laka watau Spinal Code wanda hakan ne yasa baya iya tabuka komai. Ita kuma bayan da yaron mijin ya mata ciki sai ta jefoshi daga saman bene cikin kwata.
Cin Amana: Ji yanda aka kama wani me unguwa yana baiwa ‘yan Bìnďìgà bayanan sirri a jihar Katsina

Cin Amana: Ji yanda aka kama wani me unguwa yana baiwa ‘yan Bìnďìgà bayanan sirri a jihar Katsina

Katsina, Tsaro
Hukumar 'yansandan jihar Katsina ta kama wani me unguwa me suna Usamatu Adamu dake Runka a karamar hukumar Safana saboda baiwa 'yan Bindiga bayanan sirri. Kakakin 'yansandan jihar, Abubakar Sadiq ya tabbatar da faruwar lamarin a yayin da ake gabatar da masu laifin ga manema labarai. Yace sun samu bayanan me unguwar na da hannu a yin garkuwa da mutane da yawa a jihar. Yace me unguwar na da hannu a satar wasu mutane kamar haka: Abdulkarim, Malam Sakoa, Malam Sirajo, da Ali, wanda suka 'yan kauyen na Runka ne. An kama me unguwar tare da wasu abokan masha'arsa da suka hada da Rabe Sada, wanda aka fi sani da BBC dan shekaru 62, sai kuma Nasiru Sha’aibu dan shekaru 48 wanda dukansu 'yan kauyen na Runka ne.
Magidanci ya sayar da Dansa me watanni 11 kacal a Duniya ya buga caca da kudin

Magidanci ya sayar da Dansa me watanni 11 kacal a Duniya ya buga caca da kudin

Abin Mamaki
Wani magidanci ya sayar da dansa me watanni 11 kacal a Duniya inda yayi amfani da kudin wajan buga caca. Ya sayar da dan nasu ne ba tare da sanin matarsa ba. Lamarin ya farune a yankin Tangerang, West Jakarta na kasar Indonesia. Matarsa ta koma gida bata ga dan nasu ba inda ta tambayeshi, da ya fara mata kame-kame amma daga baya ya fito ya gaya mata gaskiya. Tuni 'yansandan 'yankin su suka kamashi. Ya dai sayar da danne akan farashin £730 kuma tuni suma wanda suka sayi dan aka kamasu.
Hoto: An kama janar din soja inda aka kulleshi a Abuja saboda karkatar da shinkafar tallafi da sayar da motocin aiki da janare na ofishinsa

Hoto: An kama janar din soja inda aka kulleshi a Abuja saboda karkatar da shinkafar tallafi da sayar da motocin aiki da janare na ofishinsa

Duk Labarai
Hukumar sojojin Najeriya ta baiwa manyan janarori shinkafa dan a rabawa kananan sojoji. Saidai Janar Sadiq shi dake kula da sojojin Kano shi yaki rabawa sojojin da yake kula dasu inda ya karkatar da shinkafar. Cikakken sunan sojan shine General M.A. Sadiq kuma jaridar Daily Nigerian tace yanzu haka yana kulle a Abuja. An kuma zargi Janar din da sayar da babban janareta dake wajan horar da sojoji na dajin Falgore dake Kano ga masu gwangwan. Dan haka yanzu an kamashi inda aka mayeshi da Brigadier General A.M. Tukur. A baya dai akwai sojoji da yawa da suka ajiye aiki saboda zargin rashin kwarin gwiwar yin yaki.
Ji sunan da Dan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya kira gwamnan Kaduna Malam Uba Sani dashi da mutane ke ta mamaki

Ji sunan da Dan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya kira gwamnan Kaduna Malam Uba Sani dashi da mutane ke ta mamaki

Kaduna
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya yi shagube ga gwamnan Kaduna na yanzu,Malam Sanata Uba Sani a shafinsa na Twitter. Dama dai tuni baraka ta kunno kai tsakanin Gwamna Uba Sani da Malam Nasiru El-Rufai. An wallafa wani bayani dake cewa, Jihohi kalilan ne suka jawo zuba hannun Jari a gaba daya Najeriya kuma babu jihar Arewa ko daya a cikinsu. A martanin dan tsohon Gwamnan, sai cewa Yayi: G-Fresh ya kashe Naira Biliyan 3 wajan tafiye-tafiye tun bayan da ya...

Kalaman motsa sha’awa

Sha'awa
A wannan rubutun zamu kaya muku kalaman motsa sha'awa na mata da maza. Ga kalaman da akewa namiji dan a motsa masa sha'wa: Ki rika kiranshi da bebyna cikin shagawaba kina masa kallon so. Kice masa baby zan sha rake ko kara ko sugar cane. Ki ce masa baby ina sonka da yawa. Kice masa baby na yi kewarka. Kice masa baby zan ci ayaba. Kice masa baby kirjinka yana burgeni. Kice masa baby zan sha alawa lollipop. Kice masa baby gari ya jike ba tare da ruwan sama ba. Idan da sanyine kice masa baby gani rungume da filo kamkam. Idan da sanyi ne kice masa baby ina jin sanyi na rufa da katon bargo amma har yanzu ban daina ji ba. Kice masa Baby zan sha madara me kauri. Kice masa baby ina son damun kauri. Kice masa baby kaikai nake ji amma ban iya sosawa. Id...
Darajar Naira ta tashi sosai a kasuwar Canji: Farashin dala a yau

Darajar Naira ta tashi sosai a kasuwar Canji: Farashin dala a yau

Nawa ne farashin dala a yau
Darajar Naira ta tashi sosai a kasuwar canji a yau Talata, 8 ga watan October. A yau din an sayi dala akan naira 1561.76 a ranar Litinin dai an sayi dalar akan Naira N1635.15 hakan na nuna Naira ta samu karuwar daraja har ta Naira 73.39. Hakan ya farune a kasuwar Gwamnati. Saidai a kasuwar bayan fage, Darajar Nairar faduwa ta yi inda aka sayi dala akan Naira 1780.