Wata 'yar jarida me suna Anastasia Odochi Uchenna ta baiwa maza shawarar ya kamata su rika gunji suna nishi yayin da suke jima'i da mata.
Tace dan kauyene kawai baya yin hakan yayin jima'i.
Hakan ya samo asali ne bayan zagin da yayi wa 'yan mining inda yake cewa " Iya mining ɗinka iya talaucin ka" ya bayyana hakan ne a cikin wani bidiyo da yake yawo a kafofin sada zumunta.
Kalaman da mawakin yayi yayi matuƙar da hankulan yan Crypto wanda yakai ga har sun fara fitowa kafofin sada zumunta suna mayar masa da martani, daga bisa ni kuma suka fara turawa mai kampanin tweeter korafin su, wanda daga karshe korafin su ya samu karbuwa har yakai ga an tsaida a shafin sa na tweeter a halin yanzu.
Zuwa yanzu sun koma tura korafin su ga sauran kampanonin sada zumunta inda yake da account dasu kama daga facebook, tiktok Instagram.
Shin ya kuke ganin matakin da suka ɗauka ?
Wata Mata Ta Cika Da Mamaki Bayan Da Ta Je Duba Gidan Da Ta Ke Ginawa Ta Tarar Wasu Sun Tare A Gidan
Wata mata da take ƙoƙarin gina gidan kanta a Abuja tayi mamaki bayan da ta tarar da wasu hausawa sun tare a gidan da ta ke ginawa a Abuja.
Matar ta ce ta cika da mamaki bayan da ta tarar da mutanen a gidan, wanda bata kammala ginawa ba, su kuma har da gadonsu da kayayyakinsu sun shigar cikin gidan sun tare a ciki.
Ta ce bata damu ba, domin har tukwicin Naira dubu biyu ta basu, lokacin da ta umarce su da su kwashe kayansu su fice daga gidan.
Wata 'yar Najeriya data yi lalata da kare kuma aka yi hira da ita, hirar ta yadu sosai, ta shiga damuwa ta kashe kanta.
Matar me suna Kemi ta bayyana cewa wasu danginta ne suka fara yin lalata da ita a rayuwa wanda hakan ya jefata cikin matsananciyar damuwa.
Tace wasu lokutan takan yi amfani da karnuka dan ta gamsu ta bangaren jima'i.
Matar dai a sakon data bari na karshe kamin ta kashe kanta, tace ta yafewa mahaifiyarta duk da yake ta kasa bata tarbiyyar data kamata.
Ciwon kai na da magunguna na turawa wanda suke aiki da kyau, musamman idan ba me tsanani bane sosai.
Magungunan dake magance ciwon kai sun hada da.
Aspirin
Paracetamol
da Ibuprofen.
Hakanan masana sunce kwanciya a cikin daki me duhu, wanda babu hasken wutar lantarki ko na rana na taimakawa wajan magance matsalar ciwon kai.
Abincin da ake son me yawan ciwon kai ya rika ci:
Nama
Ganye, irin su Kabeji, Zogale da sauransu.
Gyada.
Madara.
Kwai.
Ana kuma amfani da wadannan dabarun na kasa dan magance matsalar ciwon kai:
Amfani da tsumma me sanyi a dora a goshi.
Ko Amfani da tsumma me dumi a dora a goshi ko a bayan kai.
Ana amfani da Ganyayyaki da aka saka a firjin suka yi sanyi.
Ana iya yin wanka da ruwan sanyi.
Hasken wutar lantarki, Hasken ...
Maganin ciwon ido ya danganta da dalilin samuwar ciwon idon.
Idan ciwon idon ya fara ne dalilin wani abu da aka ci ko aka shafa, a kyaleshi zai warke da kansa.
Akwai magungunan digawa, dana shafawa dama na sha wanda ake amfani dasu kuma yawanci cikin awanni 24 suke warkar da ciwon ido.
Amma ga magunguna kamar haka da za'a iya amfani dasu:
Ana iya amfani da tsumma me dumi ko kuma me sanyi wanda ba mai cutarwa ba kuma a samu tsumman me kyau, wankakke a dora akan idon.
Ana kuma iya amfani da maganin digawa.
Ana iya murza idon amma ba sosai ba.
Ana kuma iya saka jakar Grean Tea a cikin Firjin idan ta yi sanyi a dora akan idon.
Shima Ruwan Gishiri ana amfani dashi wajan magance irin wadannan matsalolin.
Wane Lokaci ne ya kamata a ga Likita?
Idan ciwon idon be warke...
Babban maganin kowace irin cuta shine Qur'ani.
Kamar yadda Allah madaukakin sarki ya fada cewa:
"Kuma mun saukar da qur'ani wanda warakane kuma rahama ne ga masu imani, amma ba zai amfani masu laifi da komai ba sai bata" Al-Isra’ 17:82.
Wannan waraka na nufin ta zahiri da badili.
Kamar yanda ma'aikin Allah, Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallan) yake karanta suratul Falaq da Nasi akansa da iyalansa a yayin da suke fama da rashin Lafiya.
Idan da hakan ba waraka bane, ba zai rika yi ba.
Muslim (2192) ya ruwaito cewa, Matar Manzon Allah(Sallallahu Alaihi Wasallam) A'isha ta ruwaito cewa, idan Annabi Muhammad( Sallallahu Alaihi Wasallam) bashi da lafiya, takan karanta masa Falaqi da Nasi ta shafa masa.
Hakanan Muslim (2192) ya ruwaito cewa, Matar manzon Allah(SAW) A'...
An zargi hukumar Yaki da rashawa da cin hanci, EFCC da zanewa wata budurwa mazaunai.
Lamarin ya farune dai bayan da EFCC suka kai samame a wani gidan rawa dake jihar Ondo.
Saidai zuwa yanzu hukumar ta EFCC bata ce komai ba kan wannan zargi da ake mata
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa shine gwarzon shugaban kasar da ya ajiye kwadayin sake cin zabe gefe guda, bai rufe masa ido ba, yayi abinda ya kamata na cire tallafin man fetur.
Ministan yada labarai, Muhammad Idris ne ya bayyana hakan a wani rubutu da yayi a wata jarida ta kasar Ingila.
Ya bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi abinda ya kamata na cire tallafin man fetur.
Sannan kuma shugaban ya cire tallafin dala da sauransu dan tayar da komadar tattalin arzikin Najeriya.
Cire tallafin man fetur din dai ya jefa 'yan Najeriya cikin halin matsin rayuwa, saidai Minista Muhammad Idris ya bayyana cewa, akwai matakai masu tsari da gwamnatin zata sake dauka nan gaba.
“The same has been the case with floating our currency, the Naira – a decision re...