Abincin dake sa kiba, Karin kiba cikin sauri
Kuna neman kiba da kuma kara nauyi ta hanyat da bata da ill? A nan zamu zayyano muku kalar abincin da idan kuna ci zaku kara kiba kuma jikinku yayi kyau.
Abincin dake sa kiba
Ruwan kwakwa: Ruwan kwakwa kofi daya a kullun zai sa mutum yayi kiba kuma ya sami nauyin jiki.
Yagwat(Yogurt): Shan Yagwat me kyau na sa kiba da kuma gyara jiki.
Fruit salad: Hada kayan marmari waje daya a yi juice dinsu yana sanya a samu kiba me kyau.
Ice cream.
Pizza
Doughnuts
Potato chips
Chocolate
Soyayyen dankalin turawa.
Burger
Fried rice
Kaji
Kwai
Talo-talo
Madara
Wake
Madarar waken suya
Karin kiba cikin sauri
Idan kuma ana neman karin kiba cikin sauri to ga abincin da za'a rika ci. Saidai a kiyaye shan magani, saboda yawanci wuna da illa.
Karin k...