Yadda mace zata gane ta rasa budurcinta
Rasa budurci zai iya zama ta hanyar yin jima'i ko ba ta hanyar jima'i ba.
Dan mace bata taba yin jima'i ba hakan ba yana nufin har yanzu budurcinta na nan ba, tana ina rasa budurcinta ta hanyar yin aikin karfi ko kuma tura wani abu cikin farjinta.
Likitoci sun ce wasu matan ma ba'a haihuwarsu da marfin farji wanda ake cewa budurci.
Sannan idan mace ta rasa budurcinta za'a iya ganin jini kadan a gabanta.
Saida ba kowace macce ke ganin jini bayan rasa budurci ba.
Idan kuwa ta hanyar jima'i ne, ba lallaine mace ta ji zafi ba, ya danganta, misali idan Amaryace, ya kamata mijinta ya yi kokarin su yi wasa sosai dan gabanta ya kawo ruwa ta yanda idan suka fara jima'i ba zata ji zafi ba.
Hakanan idan amarya ya kasance ta fara jin zafi, ya kamata a dakata.
Ana iya amfani da b...







