Kalli Bidiyon: Yanda aka ga wasu Inyamurai sunawa ‘yan Najeriya wata Mugunta da ba’a taba gani ba
Wani Bidiyo da ya nuna wasu inyamurai na yin Talabijin ta boge ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.
An gansu suna buga Tambarin LG a jikin talabijin din amma duk na bogene.
Mutane dai na ta kiran ya kamata hukumomi su kamasu dan a hukuntasu.
https://twitter.com/i/status/2009502776922132571








