Gyaran fuska da haske
*Daga ofishin Dr saude likitan mata,
GYARAN FUSKA#Kurkur#Yis#MadaraKi samu madara cokali daya,kurkur karamin cokali,yis kamar kullin naira 10 sai ki kwaba da ruwa ki shafawa fuskarki da daddare da kuma safe sai ki wanke,yana matukar gyara fuska.Fuskarki zata yi wasai tayi kyau
GYARAN FUSKA#Madara#Nescape#Kurkur#LalleKi samu madara karamin cokali,nescape karamar leda daya,kurkur cokali karami,lalle shima karamin cokali,sai ki kwaba ki shafawa fuskarki in ya bushe sai ki wanke ki ga yanda fuskarki zata yi kyau da haske gami da sheki.
MAGANIN KURAJEN FUSKA DA WASKANE#Kurkur#Zuma#Kwai#Aloe vera(ki bareta ruwan ake so)Ki kwaba duka ki shafa da daddare da safe kuma ki wanke,ki ga yanda fuskarki zata yi kyau gami da sheki tamkar ba a taba samun kuraje da waskane a fuskar ba.
SABULUN G...





