Yadda ake saduwa da amarya daren farko
Da farko dai tunda har ake wannan tambaya, an daura aure ko ana daf da daurawa, dan haka muna tayaku murna.
Bayan Abokai da kawaye sun tafi, zai kasance sauran kai kadai da amaryarka.
Zaku yi Sallah raka'a biyu ku godewa Allah bisa wannan ni'ima da ya muku na zama mata da miji.
Sannan zakawa matarka addu'a kamar haka:
ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺇِﻧِّﻰ ﺃَﺳْﺄَﻟُﻚَ ﺧَﻴْﺮَﻫَﺎ ﻭَﺧَﻴْﺮَ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﻚَ ﻣِﻦْ ﺷَﺮِّﻫَﺎ ﻭَﻣِﻦْ ﺷَﺮِّ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪ
” ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAYYA WA A’UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYAYA
Fassara: “Ya Allah ina roqonKa alherinta da alherin da ka hallice ta a kansa, kuma ina neman tsari daga sharrinta da sharrin da Ka hallice ta a kansa. (Abu Dawud da Ibn Majah da Ibn Sinni suka raw...