Tuesday, April 29
Shadow

Shan Giya ba haramun bane >>Inji malamin Kirista, Apostle Abel Damina

Babban malamin Kirista, Apostle Abel Damina ya bayyana cewa Annabi Adamu (AS) da Hauwa (AS) basu ci komai a gidan Aljannah ba.

Ya bayyana hakane a yayin da yake magana a cocinsa. Ya yi ta nanata cewa basu ci komi ba inda yace waye a wajan da zai iya bayar da labari?

Hakanan ya kara da cewa, Shan giya da shan taba ba haramun bane mutum ne da kansa zaiwa kansa fada dan daina yinsu.

Wadannan maganganu nashi sun jawo cece-kuce sosai inda da yawa suna tafi akan cewa baya kan daidai.

Kalli bidiyon jawabin nasa anan

Karanta Wannan  Babu Mutumin Da Yake Da Ikon Hargitsa Mana Kasa Saboda Gwamnati Ta Cire Tallafin Man Fetur, Cewar Dr Jalo Jalingo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *